SONE AJALINA 1 to 6
M, 8/10/2017] Aysha Bichiki: ππππππππππ
*SONE AJALINA*
ππππππππππ
*SONE AJALINA*
ππππππππππ
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
By π
AISHATU SALIHU BICHIKIπ
π»π»π»π»π»π»π»π»π»π»
Page 1
Sauri take tayi ta tafi gashi inna tatsareta dole
saita ci abinci, tajawo kwanon tana k'unk'uni
kamar zatayi kuka.
inna ta tab'e baki tace "kajimun iya shege, cikinki
amma sai antilastaki kici? idan kinje makarantar
har zaki gane me ake koyamiki? anya HAFSA
kinada lafiya kuwa?"
cikin shagwab'a tace "inna ni lpyta k'alau banaso
nayi late ne, yanzu sai uncle JUNAID yasa
azaneni"
inna tagutsuro goronta ta tauna tace "wani
sunane haka bako dad'inji? incedai ba musulmi
bane?"
hafsat tayi dariya tamik'e tana fad'in "inna kedai
kowani suna saikice ba musulmiba, nidai natafi."
ta sakala jakarta abaya tafita dagudu kada inna
tace bata cinye abincinba.
daidai k'ofar fita taci karo da mutum tayi tangal2
zata fad'i yarik'ota dasauri yana murmushi, yace
"meyasa kullum kike gudu idan zaki makaranta?

Tace "yaya sultan sauri nake kada nayi late."
yace bana hanaki tafiya a k'afaba? menene
amfanin motar tawa, nace miki idan kinshirya
kinamun magana zanrik'a ajiyeki."
saida tayi murmushi tace afwan namantane.."
yaja bakin yace sai aukin bada hakuri kamar
dagaske.
ak'ofar gida tajirashi yad'auko motar tashiga
suka tafi, minti goma yakaisu makaranta taji
dad'i sosai batayi lattiba, hartasa k'afa zata fita
yace ba ko godiya haka akeyi agarinku?
tayi dariyarda har fararen hak'oranta suka fito
tace "yaya sultan kai kahanani yimaka godiya
kamanta?"
yace yau inaso ki godemun, tace "nagode"
yayi murmushinda shi kad'ai yasan dalilin yinsa
kafin yace kitafi class banaso broz d'ina yaganni
a skul d'innan.
d'agamasa hannu tayi alamar bye2 shikuma yasa
kai yabar cikin makarantan.

*ASALIN LABARI*
Hafsat Muhammad Jut shine asalin sunanta,
tanada shekaru goma Allah yayiwa mahaifiyarta
rasuwa, muhammad jut haifaffen garin BAUCHI
ne amma tunda kasuwancinsa ya bunk'asa
yakoma kano da zama tare da matarsa Amina Sai
Yaranta
Biyu maza d'aya mace, Aliyu Suna kiranshi yaya
haidar, sai yaya Ahmad suna kiranshi yaya
khaleefa, macen kuma Hanifa itace sa'ar Hafsat.

Hafsat Ita d'aya mahaifiyarta ta haifa ta rasu sai
INNAH mahaifiyar muhammad jut ta buk'aci
abarmata hafsat suzauna a Bauchi kasancewar
dama duk cikin yaran tafi sonta, Abban nasu
baik'iba duk da baisoba haka ya amince aka
barmata ita.
kafin yabar garin saida yadank'a amanansu a
hanun makwabcinsa kuma amininsa watau
ALHAJI MUKTAR babansu SULTAN.
Alhaji Muktar yanada yara biyar, babbansu shine
JUNAID yanada shekaru 31 yagama masters
d'insa mahaifinsa yagina masa private school
(JUNAID INT. ACEDAMY)
kamar yadda ya buk'ata, sai SULTAN yanada
shekaru 28 karatu yakeyi yakusa gama dgree
d'insa, sai HAULAT sa'ar Hafsat ce class d'insu
d'aya suna ss2, sai hassana da hussaina y'an
autan momy da dady.
duk gidan babu wanda hafsat tafi sakewa dashi
kamar sultan, mutum ne me barkwanci da wasa
da dariya bashida tsanani ko kad'an akasin
Junaid da bashida fara'a ko kad'an, kusanma sai
ince bai tab'a dariyaba, dogone yanada d'an
kaurin jiki basosaiba, wankan tarwad"ane duk
gidansu yafisu kyau, shikad'ai yad'auko kamannin
mahaifiyarshi, saurankuma duk mahaifinsu suka
d'auko fararene tas kamar katab'a jini yafito.
SULTAN dai har INNAH tasanshi yana zuwa
suyita hira wani lokaci amma batama san dawani
JUNAID agidanba.

&
WANNAN KENAN.
Tana shiga class ta hango Haulat da alama ta
d'an juma da zuwa, da dariyarta ta k'arasa suka
gaisa sannan tace "Haulat kina k'ok'ari kinfi
kowa sammako
amakarantar nan."
Tana shiga class ta hango Haulat da alama ta
d'an juma da zuwa, da dariyarta ta k'arasa suka
gaisa sannan tace "Haulat kina k'ok'ari kinfi
kowa sammako
amakarantar nan."
tace kedai bari kinsan ya junaid bashida dad'i
sani agaba yake mutaho."
sani agaba yake mutaho."
Hafsat tad'anja tsak'i tace "wlh shiyasa bamu
shiri da uncle junaid d'innan ko dariya bayayi..."
shiri da uncle junaid d'innan ko dariya bayayi..."
shiru tayi sanadin shigowarsa class d'in, duk y'an
class d'in suka mik'e
class d'in suka mik'e
"Gud mrng uncle."
"Gud mrng students hw ar u?"
"5n uncle."
"ok sit down..
*PHYSICS*
yarubuta sannan yaci gaba damusu bayani daga
yanda suka tsaya.
yanda suka tsaya.
_Energy Transformation Of A Simple Pendulum_
At any instant of the motion, the system may
contain some energy as kinetic energy (KE) or
potential (PE) or both....
contain some energy as kinetic energy (KE) or
potential (PE) or both....
sosai suke gane koyarwar nashi anitse yake musu
idan yanayi kamar a akarb'a a mishi.
idan yanayi kamar a akarb'a a mishi.
Bayan yatabbatar sungane sannan yafara musu
y'an tambayoyi, can Hafsat tamik'e tace
y'an tambayoyi, can Hafsat tamik'e tace
"uncle i
hav a qstn, what is meant by the amplitude and
complete oscillation of a simple pendulum"?
sosai yatsaya yana kallonta baimaji me take
fad'aba, dama yasan dole saitayi tambaya kullum
kafin yafita sai tayita tsareshi da tambayoyi.
Ganin kallon dayake matane yasa tasake
maimaita tambayar, karamin tsak'i yaja daya
gane kallonta yake, yaduba agogo yace "ok meet
me in ma office".
idan da sabo tasaba da irin wannan wulak'ancin
nashi.

need ur cmmnt fansπ
[8:17PM, 8/10/2017] Aysha Bichiki: ππππππππππ
*SONE AJALINA*
ππππππππππ
need ur cmmnt fansπ
[8:17PM, 8/10/2017] Aysha Bichiki: ππππππππππ
*SONE AJALINA*
ππππππππππ
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
By π
AISHATU SALIHU BICHIKIπ
π₯
.
π₯
.
π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
*HAJARA SALIHU BICHIKI*
_wannan shafin mallakinki ne_
ILYSM❣
π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
π₯
.
*HAJARA SALIHU BICHIKI*
_wannan shafin mallakinki ne_
ILYSM❣
π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
π₯
.
π»π»π»π»π»π»π»π»π»π»
Page 2
. Yana futa haulat tace "wlh uncle bashida mutunci kullum idan ke kikayi tambaya baya baki amsa".
. Yana futa haulat tace "wlh uncle bashida mutunci kullum idan ke kikayi tambaya baya baki amsa".
cikin b'acin rai Hafsat tace "kuma kinsanma wulak'anci ko naje cewa yake yabani assgnment na nemo amsar dakaina, ranar da banyiba bulala biyar yamun".
Ajiyan zuciya Haulat tayi tace "tashi kije kada kisha duka".
Sallama tayi tashiga office d'in, batasan ko ya amsa ko bai amsaba tanemi sit tazauna tace "uncle gani".
yacire farin glass d'in dake
manne a idanuwansa, ya k'ura mata ido kamar yadda yasaba baya ko k'iftawa, kamar bazaiyi maganaba yafurta ahankali yace "Do u ready"? D'aga masa kai tayi alamar "eh"
yace "Good"
paper da bairo yamik'a mata yace "oya ans my qstn now",
Tambayoyi masu zafi yarink'a jefo mata, dakyar ta amsa biyu ta mik'a masa papern, had'a rai yasakeyi yace baki karatu ko"? "uncle inayi".
zubamata idanuwa yayi aranta tace mutum bashida fara'a sai shegen kallo... amsar tambayar datayi a class yafara bata yasata nutsuwa kada tayi wani laifin, bai bartaba saida yatabbatar tagane komai yasallameta ta tafi.

Dai2 lokacin aka tashi brkfst, Haulat tagani tsaye abakin class da alama ita take jira, dasauri tak'arasa tace "sista yazaneki ko"?
Tagirgiza mata kai tace "Ba duka amma nasha wahala dakyar na iya amsa tambayoyinsa, kinga bar wannan maganar muje muyi karatu.."
Haulat ta yamutsa fuska tace "ke kullum karatu yunwama nakeji...
dafe kai tayi tace kema kinzama Innah wajen samun ido amma ai laifin yayankine idan banyiba nashiga magana".
Dariya Haulat tayi tace "badon ina miki tsoron muguntan yaya Junaid ba dana had'a miki borm awajen Dady yahad'aku aur..."
Rufe mata baki tayi dasauri tace daina wannan furucin Allah yatsareni wlh ni tsoroma yake bani".
Haulat tayi dariya me isanta tace "sista bafa yanda kika d'aukeshi haka yakeba, kintab'a ganin ya buge wata amakarantar nan? Allah wake kad'ai yake takurawa".
saida ta tab'e baki kafin tace "Ai dole yatakuramun ya tsaneni, duk gidanku suna sona amma bandashi".
Tak'arasa maganar kamar zatayi kuka.
"ohh sista kada kidamu dazaran mun gama makarantar nan shikenan".
.............................................

Akasalance yakoma gida, kai tsaye part d'inshi yawuce yawatsa ruwa yanemi waje yakwanta tareda runtse idanuwanshi, kome yake tunanowa oho nidai naga yanata murmushi, tsawon minti 30 kafin yamik'e yayi part d'in Momy.
Dakulawa tabishi da kallo har yazauna akusa da ita, tace "lafiya dai kake ko"?
yasauk'e manyan idanuwanshi akan Tv yace "lpy Momy, yunwa nakeji".
zata kwalawa Haulat k'ira yace "Basai wani yakawoba zanje naci acan, waye yadafa abincin".
Taganeshi sarai domin bayacin abincin kowa idan ba ita tadafaba kuma baya zuwa dnng cin abinci yafi ganewa yaci ak'asan carpet, shi komai nashi daban.
Bata bashi amsaba tamik'e taje takwaso masa abincin ta dire agabanshi tana cewa "Irin wannan mulki naka Allah yanunamun matar dazata jure".
Daga bakin k'ofa

akace "ameen"
Yaya Sultan ne shida Hafsat suke k'ok'arin shiga, Momy tafad'ad'a fara'arta tace "oyoyo my Dota".
Ta tsuguna har k'asa tagaisheta cikin ladabi, har kullum momy tana son Hafsat tanada hankali sosai, ta tambayeta karatu tace "Alhmdlh"
Tunda suka
shiga bai d'auke kanshi akan TV ba kuma bai zuba abincinba, Momy ta tab'e baki tace "Dota zuba masa abincinnan..
Yaya Sultan yace "Momy abincinma sai anyi svng d'inshi wlh ke kike biyeshi shiyasa yak'i aure...

cikin zolaya yayi maganar, wani kallo Junaid yawatsa masa me kamada harara, ya k'unshe dariya yace "sorry daga fad'an gaskiya".
Juya kai yayi alamar yayi fushi, Momy tace "Rabu dashi abunda zakayi ka huta kawai shine kasamo mata kayi aure kaga katoshe bakin masu saka maka ido".
sake k'ulewa yayi yatashi zaibar wajen Momy ta b'ata rai tace "zauna kaci abinci tukunna"
Dole yakoma yazauna yana watsawa sultan harara, ganin haka yasa Hafsat tamik'e dasauri tazuzzuba mishi ta tura gabanshi, tunda tafara zubawa yakafeta da ido bayako gajiya, tana tashi yasauk'e ajiyan zuciya ahankali yafaraci.
Duk abunda yake Momy tana ganinshi tayi murmushi tayiwa hafsa sallama tace "tagaishemata da Innah" sannan tawuce d'aki.
can nesa takoma tazauna tadubi Sultan tace yaya anya zamuje kasuwarnan yau kuwa? kagafa har yanzu
sista batafitoba, Innah tace kada nadad'e".
sista batafitoba, Innah tace kada nadad'e".
Time yaduba yad'anja tsaki yace "tashi muje kawai narakaki, wannan tulin gashin naki idan yakwana baki wankeba zai miki ciwo"..
Wani wawan k'warewa JUNAID yayi, yafara tari, dasauri suka juya suna kallonshi idanwansa har sunyi ja, ruwa ta tsiyaya tamik'a masa amma yakasa karb'a saboda tarin bai sakeshiba, ganin zata kamo kanshi tasa masa ruwan abaki yasa sultan mik'ewa yakarb'a yabashi ruwan suna yimasa sannu, hanu yad'aga musu kafin yadaka musu tsawa tareda fad'in "me kukeyi anan? kutashi kutafi mana,"
Dariya Sultan yayi yafice, da gudu tabi bayanshi hartana tuntub'e, don tafara zargin aljanu yake da su.
.
Suna futa yarik'e
kanshi yarasa me yake mishi dad'i, lek'ensu yafarayi yaga sunata kwasan dariya daidai lokacinda suke shiga motar, part d'inshi yawuce yakwanta zuciyarshi namishi zafi baisan daliliba.

Basuje kasuwarba wajen Innah suka nufa, tace "Sulte ina haulen, bakuje wanke kanba? yau idan tadameni da kuka kanta nak'aik'ayi bazan kulata ba".
Hafsat kam dariya harda kama ciki tace "Innah kullum sai kin b'ata musu suna ranarfa sista har kuka tayi kina cemata haule".
"Au sunan nata harda wani siso ne"?
Sultan dariya yahanashi magana zuba ido kawai yayi yana k'arewa hafsat kallo ganin yanda take dariya harda hawaye, sosai take burgeshi ji yayi kamar yarungumeta ko zaiji sanyi aranshi amma babu dama.
Hafsat kam dariya harda kama ciki tace "Innah kullum sai kin b'ata musu suna ranarfa sista har kuka tayi kina cemata haule".
"Au sunan nata harda wani siso ne"?
Sultan dariya yahanashi magana zuba ido kawai yayi yana k'arewa hafsat kallo ganin yanda take dariya harda hawaye, sosai take burgeshi ji yayi kamar yarungumeta ko zaiji sanyi aranshi amma babu dama.
π»π»π»π»π»π»π»π»π»π»
need ur cmmnt fansπ
[8:17PM, 8/10/2017] Aysha Bichiki: ππππππππππ
*SONE AJALINA*
ππππππππππ
need ur cmmnt fansπ
[8:17PM, 8/10/2017] Aysha Bichiki: ππππππππππ
*SONE AJALINA*
ππππππππππ
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
By π
AISHATU SALIHU BICHIKIπ
π»π»π»π»π»π»π»π»π»π»
Page 3
Inna tace "Sulte don Allah kaimun ita tawanke kanta bakaga yanda jiya yahanata bacciba".
tsagaita dariyar tayi cikin shagwaΙa tace "Inna ni nafasa zuwa Ζ΄yau, lokacin sista tasamu lokaci".
"A'a Hafsat tashi muje kinga tahaΙani da Allah, may be ma k'wark'watane akan kike hana tsohuwata bacci".
cikin shirin yin kuka tabishi da gudu tana bubbuga k'afa
BEAUTY SALOON
Sunan wajen da sukaje wanke kan a Fedaral Lowcost, dayake yamma tayi basu samu layiba, bayanda batayi da Sultan akan kada yashigaba amma ya nace saiya shiga, dolenta tabarshi.
Tunda aka fara wanke kan yake mamakin tarin gashi irinna Hafsat, yafi ganin irin gashin a indian film.
A take yaji zuciyarshi tana taso mishi da abunda yadad'e yana b'oyewa watau son AUREN HAFSAT, yadad'e yana sonta soyayyar dayake ganin idan yarasata zai iya zamowa ajalinsa, yak'i bayyana mata a tunaninsa saita gama sec. zai sanar mata yasan zata amince, ya lula cikin cikin tunani har aka gama bai saniba sai ji yayi tana hure masa ido tace "Tunanin me haka, kodai kayi kamune"?

Tayi maganar tana murmushi tareda nuna masa me saloon d'in
murmushi kawai yayi yazaro kud'i baiko k'irgaba yabaiwa me saloon d'in.
yana ajiyeta yawuce masallaci ganin magriba tayi, yajira har akayi isha yadad'e yana adduar Allah yasa Hafsat tazamo matarsa duniya da lahira.

Babban Parlown gidan yanufa kamar yadda suka saba idan dare tayi anan suke zama dukansu harda mahaifinsu (Baaa).
Ganin har zasu ci abinci baiga Junaid ba yasashi mik'ewa, Baa yace "Ina kuma zakaje bakaci abincinba"?
Bazai iya
ciba ai baiga abokin fad'an nashi ba".
Momy ce tayi wannan maganar, Baa yayi murmushi yace "yanzu Haulat taduboshi wai kanshi ke ciwo...
bai jira sauran bayaninba yasa kai yatafi abunshi.
Azaune yasameshi yana dafe dakai, kallo d'aya zaka masa kasan yanashan wahala, zama yayi agefenshi yadubeshi da tausayawa "Ko ak'ira likitane"?

yagirgiza mishi kai yace "Babu abunda yake damuna, inaso in kad'aice ni kad'ai nasamu hutu ne".
cikin rashin yadda yamik'e yace "fine"
Har yakai bakin k'ofa yak'ira sunanshi, "Ina kuka je sai dare kadawo"?
cikin rashin yadda yamik'e yace "fine"
Har yakai bakin k'ofa yak'ira sunanshi, "Ina kuka je sai dare kadawo"?
Tambayar tabashi mamaki "Ina kake tunanin zamuje? wanke kai narakata kuma tun kafin magriba mukadawo".....
Baisan lokacinda yatasoba ji kawai yayi anshak'o shi ta baya, cikin zafi yafara magana "Meyasa kake zuwa gidan mutane kana ganin tsiraicin 'yar mutane, har kasan kalan gashin kanta? why broz, yaushe kazama haka"?
Sultan yayi matuk'ar kad'uwa dajin wannan furucin daya rasa gane ina maganar ta dosa, murmushi yayi yajuyo yana fuskantan Junaid, dama shi baya fushi duk ba'cin randa zai shiga bazaka gani akan fuskarshiba, amma kalaman sunyi masifar k'ona mishi rai, da murmushi a fuskarshi yace "Menene don nagani tunda ni zata aura, komai nata nawane lokaci kad'an nake jira tazama mallakina, kadaina damun kanka ba lalacewa zanyiba".
Ahankali Junaid yasakeshi yakoma yazauna baice komaiba.
.
.
"Why u remain silent dude? nad'auka kaine mutum nafarko dazaka fara mun fatan alkairi, inason Hafsat sosai i can give her my life koda zan rasa rayuwata... yataka ahankali yaje gabanshi, baka farincikine kayi shiru".
D'aga masa hanu yayi, "Dont u dare come here, lets it go Allah yasanya alkairi".
.
.
Abincinda dukansu basuciba kenan,
haka suka kwanta da yunwa kowa da abunda yake damunsa.
.
.
haka suka kwanta da yunwa kowa da abunda yake damunsa.
.
.
Washegari da wuri tashirya, harzata wuce ta tuna Sultan yahanata tafiya a k'afa, cikin gidan nasu ta nufa badon tasoba.
Gidan shiru kuma batason shiga part d'insu momy tasan basu farkaba.
D'akin Haulat tanufa kai tsaye, aikuwa da Momy tafara cin karo, dasauri ta tsuguna tagaisheta.
Gidan shiru kuma batason shiga part d'insu momy tasan basu farkaba.
D'akin Haulat tanufa kai tsaye, aikuwa da Momy tafara cin karo, dasauri ta tsuguna tagaisheta.
"my Dota har anshiryane? kinci sa'a yau saurin sammakon basu tafiba yanzu Haulat tanufi wajensa saikiyi sauri ku tafi, basai kinjira Sultan ba".
murmushi tayi tace
"To Momy".
Abakin mota tahangosu da alama yanzu isarsu wajen.
"Hello Uncle Mrng".
Idanuwannan nasa masu lumshewa yazuba mata su, idan da sabo yaci ace tasaba amma takasa sabawa da wannan kallon, yana mata k'warjini sosai...
ahankali yafurta cewa "Me kike nema"?
Haulat tayi saurin rik'ota, "sista yau tare zamu tafi kinga yaya Sultan baima tashiba".
Haulat tayi saurin rik'ota, "sista yau tare zamu tafi kinga yaya Sultan baima tashiba".
Harara yawatsa musu kafin yashiga wajen Drvng yazauna, dukkansu baya suka shiga, yahad'a rai yace "waye Drivern naku".
Ganin Haulat batada niyyar tashi kuma tasan masifar akanta zai k'are yasa ta koma gaba tana kunkuni aranta tace "Bama sai kasake ganina agidannaku ba"...
Ahankali yake jan motar kamar bayason tuk'ata, lokaci2 yake juyawa yadubeta idan sun had'a ido kuma ya watsa mata harara.
Aranta tace oh wannan wani irin abune mutum bashida aiki sai harara.
Sultan kuwa cikin hanzari yayi wanka yashirya yanufi gidansu amma abun haushi yasamu ta tafi, da masifeffen son ganinta yatashi amma yasake harta tafi, yaji haushi ba kad'anba yasa aranshi lokacin tashi nayi zaije yad'aukota.
Haka kuwa akayi suna tashi motarshi suka gani, da murna ta isa wajenshi tabar Haulat sake da baki.
wani sanyi yaji aranshi daya ganta, duk fad'in makarantar bai hango wacce tafita kyau ba, unifoam d'in yayi masifar yimata kyau.
Hure mishi ido tayi tace "yaya wannan kallonfa"?
[8:17PM, 8/10/2017] Aysha Bichiki: ππππππππππ
*SONE AJALINA*
ππππππππππ
Ahankali yake jan motar kamar bayason tuk'ata, lokaci2 yake juyawa yadubeta idan sun had'a ido kuma ya watsa mata harara.
Aranta tace oh wannan wani irin abune mutum bashida aiki sai harara.
Sultan kuwa cikin hanzari yayi wanka yashirya yanufi gidansu amma abun haushi yasamu ta tafi, da masifeffen son ganinta yatashi amma yasake harta tafi, yaji haushi ba kad'anba yasa aranshi lokacin tashi nayi zaije yad'aukota.
Haka kuwa akayi suna tashi motarshi suka gani, da murna ta isa wajenshi tabar Haulat sake da baki.
wani sanyi yaji aranshi daya ganta, duk fad'in makarantar bai hango wacce tafita kyau ba, unifoam d'in yayi masifar yimata kyau.
Hure mishi ido tayi tace "yaya wannan kallonfa"?
[8:17PM, 8/10/2017] Aysha Bichiki: ππππππππππ
*SONE AJALINA*
ππππππππππ
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
By π
AISHATU SALIHU BICHIKIπ
π»π»π»π»π»π»π»π»π»π»
Page 4
. Sunyi nisa kafin yatsaida motar gefen hanya, yajuya dubansa gareta yakasa cewa komai. "yaya sultan meyake faruwa, badai tasamu matsala ba"?
"Hutawa zamuyi nagaji da tuk'i".
"Haba yaya d'an nanda nan d'in"?
yayi murmushi kawai kafin yace "tambayarki zanyi, banaso kib'uyemun komai Hafsat". Tadaidaita nutsuwarta ta zuba masa na mujiya, lolx
"Naga duk wanda yazo wajenki korarsa kikeyi, kinada wanda kike sone ko kuma baki ra'ayin aure yanzune"?
wani malalacin murmushi tasake
aranta kuwa tace meyakawo wannan tambayar, azahiri kuma cewa tayi "yaya inada ra'ayin aure yanzu, even if i have any bansamu wanda yamun ba to".

A hak'ik'anin gaskiya tun baki girmaba ranarda aka kawoki wajen Inna nafad'a a kogin k'aunarki, nayaba da d'abiunki da kuma surar kyau da Allah yabaki".
Ta d'ago da sauri ta kalle shi, yad'an kashe ido d'aya yace "Yes Hafsat, ke kanki kinsan me kyauce, dole a soki inafatan nayi nasaran d'aukar abata tazama nawa ni kad'ai".
.
.
sosai kunya yakamata batayi tunanin hakaba amma idan tace bata sonshi batakyauta ba, da kunyama tace masa a'a, to mema zai hana ta soshi tunda bawanda take so..
"Kiyi magana mana Hafsa, nayi miki nima kina sona?
"Yaya kadaina wannan wasar kana so Inna tamun fad'a nadad'e ko?
"Hafsa ba'a wasa da irin wannan maganar, ki fad'amun kina SOna"?
"yaya taya za'ayi nace bana sonka, ina sonka Allah yatabbatar mana da alkairi".
wani ajiyan zuciya yayi, fuskarshi kad'ai ta nuna yanayin dayake ciki na farinciki.
"Nagode Nagode Hafsa".
"Nagode Nagode Hafsa".
.
ko rufe motar baiyiba yanufi cikin gidan da gudu, bai lura da suwaye a falon ba yafad'a ajikin Momy yana murmushi kamar k'aramin yaro. "Sultan wani kyautar kasamu yau kake irin wannan farinciki?"
Baa dake cin abincinshi yace "Yarone ai tunda basuda banbanci, yara sun girma basu tunanin aure musamman Muhammadu (JUNAID)... Junaid da shigowarsa kenan yace "Baa me nayi nikuma"?
"Aure nakeso kayi Junaid, bakaganin yanda ka girma ko? yaci ace kanada yara yanzu..."
.
.
An fama masa yanda yake masa k'aik'ayi, yana son yara sosai wacce yayita dakon soyayyarta yake mafarkin ta haifa masa yara yanzu tamasa nisa, yashare hawayen daya gangaro mishi yace "Baa bansamu wacce nake soba haryanzu, idan ba laifi ku auramun wacce kuke so".
.
.
Haulat tayi caraf tace "Baa yanada 'yanmata wallahi k'in kulasu yakeyi... hararar daya watsa mata yasata yin shiru.
cikin tausayawa Momy tace "indai hakane akwai SADEEYA 'yar k'awata kasanta ai, kaje kushirya yarinyar tanada Hankali".
"TO"
.
cikin tausayawa Momy tace "indai hakane akwai SADEEYA 'yar k'awata kasanta ai, kaje kushirya yarinyar tanada Hankali".
"TO"
.
kawai yace yanemi waje yazauna.
Sultan yace "nima inada albishir, nasamu mata yau".
Sultan yace "nima inada albishir, nasamu mata yau".
Kowa yafad'ad'a fara'arsa banda Junaid daya zuba masa ido yana neman k'arin bayani.
Nasan zakuyi farinciki da zab'ina, HAFSAT ce
ta amince zata aureni".
.
ta amince zata aureni".
.
Kamar sauk'ar aradu maganar ta doki Junaid, yamik'e da baya da baya yake tafiya har yafice ad'akin yanufi part d'insa.
.
.
.
.
Bawanda yalura da halin da yashiga sai Sultan, Shima sai yanemi farincikin yarasa jikinsa yayi sanyi sosai, su Baa kuwa sai murna sukeyi suna yimasa fatan alkairi, Haulat harda rawarta ta dad'e tana fatan Hafsat tashigo cikin zuri'arsu dukda tafi sha'awar Junaid ya aureta amma tunda baisamuba itadai tana murna.
.
.
.
.
Asanyaye shima yamik'e yabar wajen yanufi wajen Junaid.
Kuka yakeyi sosai kamar bashiba, tsoro da fargaba da mamakine suka mamaye zuciyar Sultan, Da sauri yakoma tunkafin yaganshi.
.
.
Kuka yakeyi sosai kamar bashiba, tsoro da fargaba da mamakine suka mamaye zuciyar Sultan, Da sauri yakoma tunkafin yaganshi.
.
.
"Me yake damun Broz, me aka mishi lokaci guda yake irin wannan kukan"?
shima sai yafashe da kuka da iya k'arfinsa.
.
.
shima sai yafashe da kuka da iya k'arfinsa.
.
.
KUYI HAK'URI DA WANNAN, IDAN HAR AKWAI KUSKUREN DANAKEYI KUYI GAGGAWAN SANARMUN KUNSAN D'AN ADAM AJIZINE.
MASU TURA POST BANYADDA AKAIMUN WANNAN POST D'IN WANI GROUP A FACEBOOK BA AHALIN YANZU HARSAI NA KAMMALA, GRUP D'AYAN DANAKE KAIWA YA ISAH.. WTSP ONLY AHAA..
[8:17PM, 8/10/2017] Aysha Bichiki: ππππππππππ
*SONE AJALINA*
ππππππππππ
MASU TURA POST BANYADDA AKAIMUN WANNAN POST D'IN WANI GROUP A FACEBOOK BA AHALIN YANZU HARSAI NA KAMMALA, GRUP D'AYAN DANAKE KAIWA YA ISAH.. WTSP ONLY AHAA..
[8:17PM, 8/10/2017] Aysha Bichiki: ππππππππππ
*SONE AJALINA*
ππππππππππ
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
By π
AISHATU SALIHU BICHIKIπ
π»π»π»π»π»π»π»π»π»π»
Page 5
.
.
Ko waye ya rarrashesu oho nidai naga duk sunyi shiru.
Bayan Sati D'aya.
Soyayyah tsakanin Sultan da Hafsta ba'a magana, kullum suna tare har Innah saida tafahimci komai.
Ta b'angaren iyayen Sultan farinciki suke sosai abu har ya karad'a dangi.
Soyayyah tsakanin Sultan da Hafsta ba'a magana, kullum suna tare har Innah saida tafahimci komai.
Ta b'angaren iyayen Sultan farinciki suke sosai abu har ya karad'a dangi.
Baa baiyi k'asa a gwiwaba yak'ira amininsa yashaida masa sunyi kusan had'a yaransu Aure, SULTAN da HAFSAT.
Sosai mahaifin Hafsat yayi murna suka tsaida magana akan tana gama sec. za'ayi Auren.
Sosai mahaifin Hafsat yayi murna suka tsaida magana akan tana gama sec. za'ayi Auren.
Momynsu Haneefa taji dad'i ko ta sanadin auren zasu samu su zo Bauchi.
...................................................................
"Momy nifa banason yarinyar nan tacika fitina dayawa, kullum sai ta k'irani yafi sau goma idan band'auka ba tayitamun kuka, plz mom kibar maganar aurennan yanzu ahankali zan samo irin wacce narasa abaya".
"Ah ah Junaid kanada lafiya kuwa?
menene don tak'ira ka sau goma, kana so kasani naji kunyane tunda angama magana yanzu kace baka so? to naji fad'amun wacce irin macece karasa abayan, iya zamana dakai ban tab'ajin labarin ka nemi
wata yarinya ba, nafara zargin aljana ce ta aureka, yau zanfara karb'a maka ruwan rubutu kanasha ko za'a dace".

Murmushi yasake "Mom lafiya ta lau kidai tayani addu'a kawai amma ina cikin wani hali, jikina yana bani abu 2, kodai na mutu banyi aure ba ko kuma SO yazama AJALINA"!
Mamaki yakama Momy tazuba masa ido na tsawon lokaci "Ta yaya SO zai zama AJALINKA a ina take yarinyar".
"Tayi aure ne".
yabata amsa kai tsaye.
yabata amsa kai tsaye.
Tausayin shi ya kamata tace "Zaka samu wacce tafita, Sauda yawa mutum yakansa kanshi a k'unci saboda wani, alhalin wanin bai san yanayi ba, ko tayi aure ko batayi ba dole kacire ta aranka Junaid, nasan wacce kake so bana so kayi gigin da d'an uwanka zai gane halin da kake ciki, shiyasa nahad'a ka da sadeeya....
kallon mamaki yake binta dashi.
kallon mamaki yake binta dashi.
"k'warai kuwa nasan wacce kake so, kada kabari shaid'an ya raba muku zumuncin ku, idan har kafi k'arfin zuciyar ka to cireta aranka bazai baka wahala ba".
Ya langwab'ar da kansa yad'aura akafad'ar ta.
"Nayi tunanin ni kad'ai nasan inason Hafsa'
ashe kema kin sani, bansan yaya akayi nafara sonta ba tsintar kaina nayi da haka, a lokacin da bazai mun amfani ba, na haramta wa kaina ita a halin yanzu saboda ina son d'an uwana, amma wlh da wanine sai inda k'arfina yak'are saboda nasan duk duniya nafi kowa son ta Momy, bawanda zai kaini sonta, sanadiyyar haka nakamu da hawan jini babu wanda yasani har nagama jinya ta, nayan ke hukunci muna gama jarraba wa zan bar k'asar bazan zauna naga auren ba, Mom tunda kinsan komai kiyita mun Addu'a kar SO yazamo AJALINA.......

Sultan da tun shigowar sa yake tsaye ya kasa shiga saboda abun da yaji d'an uwansa yana fad'a, tun yana ganin duru2 har yadaina ganin haske yaji kanshi ya fara juyawa, sa k'afa yayi ya shiga baya ko ganin gabanshi, shigar yayi dai dai da fad'uwar sa a wajen...
Subhanallah!!!
Azabure suka taso cikin tsananin kid'ima suka rufu akanshi, ganin baya ko motsi Momy ta fashe da kuka.
Duk nauyin shi haka Junaid ya kin kimeshi ya kaishi mota.
Gaba d'aya basirar su ta b'ace da k'yar ta tuna cewa ana
yafa mayafi idan za'a futa.
Gaba d'aya basirar su ta b'ace da k'yar ta tuna cewa ana
yafa mayafi idan za'a futa.
Taimakon gaggawa aka mishi dak'yar aka samu ya farfad'o amma har lokacin zuciyar shi tana harbawa a hankali2.
Likita yana fitowa sukayi kanshi da gudu suna tambayar halin da yake ciki, saida yace ku kwantar da hankalin ku sannan yayi wa Junaid umurni daya bishi office.
Likita yana fitowa sukayi kanshi da gudu suna tambayar halin da yake ciki, saida yace ku kwantar da hankalin ku sannan yayi wa Junaid umurni daya bishi office.
"Razana yayi zuciyarshi tayi mummunan bugawa, yanzu alhmdlh ya farfad'o banda hayaniya kuma kada asake kusantar sa da duk wani abun da zai razana shi, idan yaci gaba da razana zaku iya rasa rayuwar shi
gaba d'aya".
gaba d'aya".
"Doctor me ya razana shi"?
cikin kid'ima da damuwa yayi tambayar.
"shine ban saniba, amma yana cikin mawuyacin hali, a bishi a hankali do Allah".
.
"Yanzu bazaki tashi ki wanke kwanukan ba".
.
"Yanzu bazaki tashi ki wanke kwanukan ba".
"Inna yaya sultan fa nake jira ai yace kada nayi najira shi yanzu zai dawo". TafaΙa tana zunb'ura baki.
"To ai shikenan, naga alamar nan gaba ma tafiya zai gagare ki saiya tayaki".
"Inna me kike ci na baka na zuba, ke dai zaki sha kallo".
Tafad'a tana jawo hijab d'inta,
"Inna zanje na dubashi naga shirun yayi yawa".
[8:17PM, 8/10/2017] Aysha Bichiki: ππππππππππ
*SONE AJALINA*
ππππππππππ
Tafad'a tana jawo hijab d'inta,
"Inna zanje na dubashi naga shirun yayi yawa".
[8:17PM, 8/10/2017] Aysha Bichiki: ππππππππππ
*SONE AJALINA*
ππππππππππ
*PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
By π
AISHATU SALIHU BICHIKIπ
π»π»π»π»π»π»π»π»π»π»
.
.
π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
*JINJINA GA MATAN ALBARKA, MATAN DA BA'A MUSU KISHIYA, MATA MASU AJI, MATAN DA SUKE MALLAKA TA HANYAR BIYAYYA*.
*JINJINA GA MATAN ALBARKA, MATAN DA BA'A MUSU KISHIYA, MATA MASU AJI, MATAN DA SUKE MALLAKA TA HANYAR BIYAYYA*.
*SU WAYE WA'INNAN MATAN?*
*BA WASU BANE SAI MATAN PURE MOMENT OF LIFE WRITERS WRITERS, DAJIN SUNAN K'UNGIYAR MA KASAN NA MASU AJINE*
.
PURE MOMENT K'AUNAR KU AJINA NA YAKEπ
.
.
.
.
..
.
PURE MOMENT K'AUNAR KU AJINA NA YAKEπ
.
.
.
.
..
..
page 6
.
.
.
.
A can nesa ta hango Haulat tana ta safada marwa ta k'arasa gare ta.
"Sista me ya ke faruwa naga kamar akwai damuwa a tattare da ke".
Haulat taja numfashi
"Sista ban san me yake faruwa ba na dawo banga kowa ba kuma wayoyin nasu duk suna falo...
"Sista ban san me yake faruwa ba na dawo banga kowa ba kuma wayoyin nasu duk suna falo...
"Kina nufin har yaya Sultan bashi nan"?
"wlh bashinan zo muje ki gani".
"wlh bashinan zo muje ki gani".
Gidan suka duddu ba babu alamar kowa.
Hafsat tayi tagumi tace "Musu fa mukeyi da yaya sultan yace muna gama Exams da sati za'ayi biki, ni kuma na ce sai bayan wata guda, shine ya fita da gudu wai zai je ya tambayo momy tun da Baa baya nan".
Haulat tayi dariya ta ce "Allah ya nuna mana ranar auren nan naku naga alamar kun kusa ku kai kan ku".
Dirin Mota sukaji suka mik'e da sauri, Junaid ne kana ganin shi zaka gane yasha kuka, fuskar nan nashi kamar anyi Gobara a ciki, jikin Hafsa yayi sanyi tun da ta ganshi haka tasan ba lafiya ba.
koda suka k'arasa wajen shi harara ya sakar musu, ya wuce su.
"Haulat inaga ba lafiya ba, wannan d'an shan k'amshin ba kulamu zaiyi ba, ki d'auko key d'in motar
Momy yana fito wa mubi bayan shi".
Momy yana fito wa mubi bayan shi".
"Yess sista haka za'ayi".
Da hanzari ta wuce d'auko key d'in.
A inda ya barsu a nan yazo ya sameta ta buga tagumi tana tunanin ina sultan yashiga.
Da hanzari ta wuce d'auko key d'in.
A inda ya barsu a nan yazo ya sameta ta buga tagumi tana tunanin ina sultan yashiga.
"Zaman me kike yi a gidannan ne wai"? Taji muryar sa a gabanta.
"uncle don Allah ina yaya sultan ya shiga...
Tsak'i yayi ya wuce ta ya shige mota abun shi, yayi dai2 da isowar Haulat tace "sista muje".
Jiki a sanyaye ta shiga, tsanar da JUNAID yake nuna mata ya fara isan ta, ji tayi ta tsane shi sosai, a hankali hawaye ya fara gan garowa kan kuncin ta, ta share da sauri kada Haulat ta gani ta tsare ta da tambayo yin da bata san amsar su ba.
Gudu yake ta sharara wa suna biye dashi har suka iso asibitin.
Gaban Su ne yafad'i suka fara tunanin waye bashi da lafiya.
Idanuwan nan nashi a lumshe kamar me bacci, a yanzu zuciyar shi ta daina bugawa sai tunanin da ya cika zuciyar shi fal.
Junaid ne yayi sallama yashiga ya k'arasa gaban shi yace "Mom ya bud'e ido kuwa"?
Ta cire tagumin da tayi tace "Har yayi magana yanzu ya koma
bacci".
bacci".
Dai2 lokacin su Haulat suka shiga suna ta zazzare ido kamar munafukai.
Da mamaki yake binsu da kallo, Hafsat Kam batama san yana wajen ba sakamakon hango Sultan da tayi, kanshi tayi da gudu a kid'ime tana tambayar me yasame shi..
Momy ta taso ta rik'e ta tace "kiyi hak'uri kada ki tashe shi ana buk'atan ya huta sosai".
Girza giza kai tayi tace "yanzu fa muna tare lafiyan ka k'alau... sai kuma ta fashe da kuka,
Haulat ma tashiga tayata, ba yanda ba'ayi ba suyi shiru sun k'i ganin haka yasa Junaid yabar d'akin, kukan nata yana tab'a masa zuciya.
Haulat ma tashiga tayata, ba yanda ba'ayi ba suyi shiru sun k'i ganin haka yasa Junaid yabar d'akin, kukan nata yana tab'a masa zuciya.
A hankali ya bud'e idanuwan sa yak'ira sunanta, dukkan su sukayi kanshi suna tambayar yaya jikin.
murmushin nan nashi yayi me tab'a zuciya ya rik'o hanun Hafsat
"Ina sonki Hafsat, Soyayyar da bata da iyaka, muradi na yana gare ki, you know me alone but baki san komai akaina nagame da sonki ba, ina kishin ki kishin da zai iya zamowa ajalina duk ranar dana gane wani na sonki wlh zan iya mutuwa nafiso kizamto tawa ni kad'ai, zuciya ta tanada rauni a kanki HAFSAT,
Mahaifiya ta da K'anwa ta sune shaida, duk ranarda na rasa rayuwa ta *SONE AJALINA*".

Kuka take sosai ta ce "Yaya Sultan wlh kai kad'ai nake so don Allah kadai na irin wannan maganar, ko kamanta auren mu ya kusa, yanzu damuwa ta nasan abunda ya kawo ka asibiti alhalin lafiyanka law".
Hanunta dayake rik'e dashi yad'an matsa yace "kinga sistan ki har yanzu kuka takeyi ku koma gida yanzu muma zamu dawo, ciwon kai ne kad'ai ke damuna".
Momy ma murmushin k'arfa fa gwiwa tayi tace "kuje gida yanxu zamu taho".
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
kwanci tashi babu wuya su Hafsat angama jarrabawa, tun daga nesa ta gane yau gidan nasu a cike yake saboda 'yan kano sun iso.
A k'ofar gidan suka ci karo da Abban ta shida Baa suna tattauna yanda zasu gudanar da hidimar.
Cikin farinciki tafad'a jikin Abban ta tana kuka.
fuskarshi d'auke da farinciki yad'ago fuskanta "Kukan me kikeyi tunda gamu mun iso Hafsat".
Ya fad'a yana share mata hawayen.
"Abba wlh kukan murna nakeyi, inasu Haneefa"?
"Abba wlh kukan murna nakeyi, inasu Haneefa"?
Hango Yaya Haidar tayi shida yaya Khaleefa ta koma gunsu da
murna suma suka tare ta.
murna suma suka tare ta.
kar kuso kuga murna wajensu Haneefa da momynta, (nidai nace wannan familyn badai son juna ba kam).
Gidajen 2 ya runcib'e da jama'a ga hidimar gama karatu ga hidimar biki amma har a lokacin Sultan bai dawo normal ba, yazama so silent.
Kowa ka ganshi zakaga yana cikin farinciki amma banda Junaid, Momy da Sultan..
Su Ukun duk akwai abunda yake k'unshe a zuka tansu.
Momy kam dai nasan rashin ganin walwalan 'ya'yan nata ne da kowanne a cikinsu yake nema SO ya zama AJALINSA.
[8:17PM, 8/10/2017] Aysh
[8:17PM, 8/10/2017] Aysh

Comments
Post a Comment