NI AYS NAKE SO 20

💅💅💅
      💋 *NI AYS NAKESO*💋
                 💅💅💅
Page 20
.
.
.

_WRITEN BY Princess Eshat Aysm_
.
.
In Dedication to *ABDULLAHI YAHYA SA'AD ZARIYA*
A.Y.S





.


.
.





Duka yakaimata ya ce "ni kike tambaya me kika taremun? To wallahi bazanyi kaffara ba sai na miki aure nanda sati uku, ko mutuwa nayi zanbar wannan wasiyyar".
Kuka ta farayi sosai ta ce "NI FARUQ NAKESO".
mummunan kallo ya mata "har yanzu baki cireshi arankiba, shekaru nawa dayin maganar nan yace kiyi hak'uri akwai wacce yakeso".
Cikin kuka ta ce "ai yanzu basu tare".
Sake baki sukayi suna kallonta, mamanta ta ce "kinsan illar furuci kuwa? Waye yafaÉ—a miki basu tare"?
Baban ya ce "koma yayane tunda ya nuna baya ra'ayin auren ta saita hak'uri, abunda yasa banmatsa ya aureta ba, dazaran anyi auren a haka akwai matsala, nikuma bazata haɗani da ɗanaba, na sakejin sunan Faruq a bakinki sai na saɓa miki".
Kukan ta ci gaba dayi ta mik'e ta koma É—aki, saida tayi kukanta me isarta ta tashi taje tayi wanka, shirinta tayi me kyau ta zuba k'amshi a jikin ta kamar yadda ta saba, É—an k'aramin gyale ta yafa ta É—au jakarta tayi ficewarta, ko sallama batayi wa mamanta ba ta tafi a bunta.
Gidan Kareema ta nufa, a kwance ta sameta a É—an madaidaicin Falonta tanashan kunun aya, tana ganinta ta mik'e ta rungumota cikeda Farinciki.
"kamar kinsan yau nakecewa zanje naganki, kwana biyu shiru lafiya kuwa"?
Unaisa ta taɓe baki ta ce "kedai bari, wai aure za'amun".
Cikin firgici Kareema ta ce "wani irin aure kuma, Faruq ɗinfa, aikinmu ya tashi a banza kenan, bazai saɓuba, kijirani na watsa ruwa yanzu mu koma gidan Malaminnan".
Unaisa tayi dariya ta ce "kiyi sauri ba'asan na fitoba.
cikin minti 15 ta shirya, Unaisa ta dubeta ta ce "idan Yazeed yadawo bakinan fa"?
Hanunta taja ta ce "mu tafi, kema da neman magana, mutuminda bai isa yamun faÉ—aba balle hanani futa, kedai mutafi".
abun hawa suka hau, cikin k'ank'anin lokaci suka isa.
tunda ya gansu ya fara washe baki, gaisheshi sukayi cikin sakewa, ya ce "yaya  naganku bayan nace zan nemeku"?
Kareema ta ce "akwai matsalane ai, aure za'a mata".
murmushi yayi ya ce "bawanda ya isa yamata aure, ku kwantar da hankalinku".
marairaice fuska Unaisa tayi kamar zatayi kuka ta ce "kataimakamun inason Faruq, idan narasashi bazan rayu ba".
kallonta yakeyi fuskanshi É—auke da murmushi, ya ce "indai hakane yau zaki kwana anan, aljani me zafin aikin sai cikin dare yake zuwa, dazaran ya haÉ—a ido dake shikenan kin auri Faruk angama".
a ruÉ—e ta kalli Kareema, itama Kareemar ido ta ware.
"a'a malam, bazaiyiyu ba, yanzuma ba'asan na fito ba, kawai na hak'ura".
wani murmushi yayi ya ce "zamu kulle bakinsu ne ai, bawanda zai tambayi ina kika kwana".
Karima ta washe Baki ta ce "to ai babu matsala, ki kwana kawai, ko kin fasa auren Faruq É—in"?
da sauri tace na amince, zanjira aljanin.
Anan kareema ta tafi ta barta a wannan kamfacecen gidan Malamin, tunda kareema ta tafi bata sake ce mishi komai ba, tana zaune wasu maza sukazo su uku, su kuma akan siyasa ne, basubar wajenba sai goshin magriba, suna tafiya ya naÉ—e kayan aikinsa yasasu a gefe, sai satan kallonta yakeyi yaga gaba É—aya hankalinta a tashe yake, yana gama tattare kayanshi ya cire kayan jikinshi a wajen, tana ganin ya fara cirewa ta fita daga É—akin da sauri, wani kayan ya É—auka ya saka, sai alokacin ya fito mutum sak, farin bafulatani ne, almajiranci ne yakawo shi Niger, daya girma sai yazama malamin tsubbu, daganan yasai aljanu ya fara aiki dasu, kuÉ—i yake samu bana wasa ba, k'asashe dabandaban ana zuwa wajenshi a Niger, manyan y'an siyasannan duk sun sanshi, yaro da kuÉ—i sunanda abokan hark'anshi suke faÉ—a mishi.
Unaisa tana bakin k'ofa a rakuɓe ya fito, kallonshi tayi tana mamaki, ya cire rawanin da kayan fatan dake jikinshi sai ya koma yaro sosai.
"Mushiga ciki".
ya faÉ—a yana kallonta, zatayi magana ya ce "aljanin baya zuwa nan, cikin gida yake shiga, kuma idan kinason abunda kike nema to dole ki ajiye gardama, ko wuta na nuna miki nace kishiga, to da hanzari zaki shiga, dazaran mun bar nan kikayi gaddama ki ruguza aikinki".
"to".
kawai tace mishi tana murmushi, zuciyarta tana faÉ—a mata kinsamu Faruq angama.
shiga kawai sukeyi tana biye dashi, sai a lokacin tagane gidan bana wasa bane, sun wuce manyan Falo yayi guda huÉ—u, sannan suka haura sama, nanma sun wuce kafin suka iso wani k'aton É—aki, kamfacecen gadone yasha shimfiÉ—a kam, a É—aya daga cikin kujerun ta zauna tana wangale baki, wanka ya shiga ya fito, tana jira taga yayi sallah amma sai ya É—auko wani k'aton k'warya ya nufota dashi.
"zakiga halinda Faruq yake ciki yanzu da kanki".
Buɗe idanuwa tayi tana jira taga ta ina zai ɓullo, saida wasu surutai sannan ya shafa wani turare a k'waryar, take Faruq ya bayyana a gaban Mominamshi, tana masa maganar yakamata yaje gidansu Aisha".
sosai abun yafara bata mamaki da tsoro.
bayan ya ajiye k'waryar ya ce "yanzu kin yadda basu tare ko".
É—aga mishi kai tayi, "ki kwantar da hankalinki, Zaki auri Faruq, ina aikin dayafi haka hatsari.
murmusawa tayi, ya ce "yanzu zaki zo namiki wankan magani saboda bazaiyiyu aljani yaganki hakaba".
waro ido tayi zatayi magana ya ce "nafaÉ—a miki banda musu".
jiki a sanyaye tabi bayanshi har cikin bayi, wani ruwan maganine a k'waryar me É—an karen k'amshin turaren bintu sudan.
tanaji tana gani ta cire kayan jikin ta, sai wani haÉ—iye yawu yakeyi yana lashe baki kamar maye, ruwan yaÉ—auka ya fara wanke mata kai dashi har zuwa jikinta.
Ido ta rintse tana innalillahi a zuciyarta, shikam ganin tarin dukiyar dake jikin ta gaba É—aya ruÉ—ewa yayi, dak'yar ya iya k'arasa wankan, tsoro ya kamata lokacinda taji hanunshi ya fara shafa jikin ta, a tak'aice saida ya rabata da budurcin ta a ranar.
(karfa kice wannan novel ne baya faruwa, wlh matuk'ar bokane zai zamo me biyan buk'atanki topah sai yasha romonki, yawancin 'yanmata masu zuwa wajen malaman tsubbu anan suke zubar da mutuncinsu, bakuma sai 'yanmata kawai ba, ko kina da aure zasu nemeki saidai ko baki musu ba, ga tarin zunubi na imani dashi ga zina ga k'azanta ga cututtuka, Allah ya shiryi mata, yasa mugane Allah shine kaÉ—ai wanda ake nufinsa da buk'ata).
Kuka da danasani babu wanda batayi ba, saboda azabanda tasha bana wasa bane, da asuba yakaita har k'ofar gidansu yana daÉ—a shaida mata Faruq natane, tsarin aikinshi ne haka.
Abun mamaki babu wanda yace mata ina kikaje alhalin sun kwana suna nemanta, kwana biyu ta gama warkewarta.
.
.
Zaune suke a Office É—in Dr Mansur sunata kwasan dariya, wata mahaukaciya ce data since tayi kansu da gudu suka tsere, dak'yar masu kula da mahaukatan suka kamata suka É—aure, Dr Abdul ya ce "yaya matar nan 'yar sudan, har yanzu bawani bayani"?
Mansur ya gyara zama ya ce "kamar kasan abunda yake raina, watanta 8 yanzu ba wanda ya taÉ“a lek'ota fa, kuma a k'aida bamu rik'e mutum ya wuce  watanni 6, inaga me zai hana ka kaita k'asar su tunda munada address É—insu".
Ruwan daya fara kwankwaÉ—a yadawo dashi yana tari, alamar maganar tasashi ya shak'e.
"amma ka cuceni dakasa nakasa haÉ—iye ruwannan, hauka nayi zan tafi sudan, kaidai da aka damk'a maka ita sai kasan nayi, amma Allah yagani bayanda zanje, kumafa kuÉ—inmu bazaiyi ciwon kai ba, tunda ta warke ka kaita sai ka amso mana kuÉ—in".
Mansur ya ce "wallahi bakada mutunci, bazaka taɓa canzawa ba, zan kaita amma sai idan zaka kula da wannan yarinyar da na haɗata da Lidian, ita kaɗai ce me matsala a yanzu a wajena".
Yamutsa fuska Abdul yayi ya ce "yafi dai na tafi har Sudan, kuma wannan yarinyar kabani zuwa jibi zata warke sumul, matsalar ta É—ayace, dazaran an sake buga kanta zata dawo dai dai".
Waro ido Mansur yayi ya ce "Bakada hankali fa, wami irin idan ansake bugata".
Dariya Abdul yayi ya ce "bafa abunda kake nufi bane, allurar dazai bugata zanyi mata, batayi nisan da za'ayi ta É—urka mata magani ba".
"kaidai kasani, zuwa jibi zan kai matar nan, daganan zan wuce zaria nadubasu".
É—an murmushi Abdul yayi yace "yayi kyau haka".
daga nan suka koma bakin aikinsu.

Comments

Popular posts from this blog

Australian Visa Application information: Visa Types & Requirements

[Sunnah] What Muslim Should Observe On The Day Of Eid

Canada Immigration: How To Apply For Canada Permanent Resident Visa