NI AYS NAKE SO 21
💅💅💅
💋 *NI AYS NAKESO*💋
💅💅💅
Page 21
💋 *NI AYS NAKESO*💋
💅💅💅
Page 21
.
.
.
_WRITEN BY Princess Eshat Aysm_
.
.
In Dedication to *ABDULLAHI YAHYA SA'AD ZARIYA*
A.Y.S
A.Y.S
.
.
.
Sabon dogon riga Lidia ta É—auko mata daga cikin kayan da suka sayo mata, ta mik'a mata tana murmushi ta ce "idan kinshiga wanka ki canza na jikinki yau kam".
ɗan murmushi tayi ta karɓa.
Shiru sukayi naÉ—an lokaci, can Lidia ta ce "yau bakiyi karatu ba".
bata gane me take nufi ba don haka ta sunkuyar dakai, Lidia tayi murmushi ta matsa kusa da ita ta ce "kada ki damu, ina miki fatan samun lafiya, tashi kiyi wankan".
koda ta fito dogon rigar tasaka ta shafa mai.
Zata kwanta Dr Abdul ya shigo ɗauke da takaddu a hanunshi, fasa kwanciyar tayi tabishi da kallo, abunda bayaso kenan wannan kallon nata, tana sakashi a ruɗani, ita kuma so takeyi ta gano wani irin rayuwa sukayi dashi😂.
harya k'araso gabanta bata daina kallonshi ba, lumshe ido yayi ya buÉ—e ya ce "yakamata kidaina bina da kallo haka".
murmushi tayi ta kauda kai daga gareshi, takaddun ya mik'a wa Lidia ya ce "kije kimun typn wannan takaddun yanzu ina jiranki".
Amsa tayi harda tsugunawa sannan ta fice, tana fita yaciro alluran dake ledan hanunshi, harhaÉ—awa yayi sannan ya matsa daf da ita, kamar me raÉ—a ya ce "kada kimun kuka".
rigar ya É—aga yayi mata alluran, wani k'ara ta saki da k'arfi saboda zafin alluran ba irin na kullum bane, runtse ido yayi yana girgiza mata kai, hanunshi ta rik'e gam har yagama yi mata, ajiyan zuciya yayi ganin lokaci guda jikinta ya saki, kallonta ya shigayi cike da tausayawa, minti biyu da yi mata k'wak'walwarta ya fara juyawa, wani k'aran ta saki ta kama kanta zata fara bugawa yayi hanzarin rik'e hannayen, girgiza kai tashiga yi cikin wani irin yanayi, a hankali ya fara k'iran sunan ta, abubuwane suka fara mata yawo a kai, sosai ta fara tuna Momi, da k'arfi kuwa ta fara k'iran sunan, rungumeta yayi sosai ajikinshi ganin tanaso tayi wa kanta illah, anan yagane jininta bashida k'arfi sosai allurar ya mata k'arfi, bai damuba don ya lura tafara tuna abunda ta manta, lokaci guda kuwa ta fara ganin fuskar Faruq, a take ta tuna dawowarsa da irin dukan dayakai mata, kalamansa suka fara yi mata yawo a kunne, lokacin da ya furta mata kalmar saki, hawayene ya fara malala a fuskar ta, ta É—aga kai ta dubi wanda take rungume a jikinsa, a razane ta fara k'ok'arin k'wace kanta, ko shakka babu wannan mutumin datake ganinshi cikin Computer ne, shi take mafarki tun ranarda tafara ganinshi, shikam rik'eta gam yasakeyi, ya zuba mata ido yanaso ya gano wani hali take ciki, jin yak'i saketa sai tayi luf a jikinsa idanuwanta yana cikin nasa, a haka jiri ya fara kwasarta nanda nan bacci ya É—auketa.
Murmushi yayi ganin alamar nasara, gashin kanta daya barbaje ya gyara mata sannan ya kwantar da ita a wajen, tsintar kanshi yayi da sumbatar goshinta, Farinciki fal a ranshi, futa yazoyi Lidia ta shigo ɗauke da takaddun ta mik'a masa harta gama, "da fara'a a fuskarshi yace nagode" itakam sai mamaki take taganshi a sake yau, abunda bai taɓayi ba, "tana farkawa kiyi hanzarin k'irana".
haka kawai ya faÉ—a ya fice, da sauri ta isa jikin gadon da Aisha take ganin sai zufa takeyi, ga É—ankwalinta a yashe a wajen, bin ko ina najikinta ta farayi da kallo, kama baki tayi tana tunanin me yayi mata, shi ya tsani mata balle nace wani abun yayi mata, to kodai tafara haukane, a hankali ta fara shafa fuskan Aisha idonta cike da hawaye, itadai tana k'aunar Aisha har cikin ranta.

Bata tashi ba sai dare, lokacin kuwa Lidia harta yi bacci, kallon É—ayi tashiga yi, lokaci guda ta tuna komai, gani takeyi kamar mafarki tayi a baya, wani kuka ne ya kufce mata, ta shiga rerawa mara sauti, saida tayi me isan ta tashiga bayi, dirje jikinta ta rink'a yi tana jin kamar ta shekara batayi wanka ba, saida ta juma kafin tayi alwala ta fito, Sallah tayi sannan ta kifa kanta ta fara kuka, "duk abubuwannan ba mafarki nakeyi ba, hauka nayi kenan".
Kukan tafarayi da k'arfi har Lidia taji ta farka, kallon kallo suka farayi wa juna, da sauri ta É—auko wayarta ta k'ira Dr Abdul ta shaida masa ta farka.
yana kwance ne amma duk hankalin sa yana kan Aisha, tanaso ta zauna a cikin tunanin shi amma ya alak'anta haka da cewa tausayin ta yake ji, alhaƙin bai taɓa saka tunani da tausayin wata a ranshi haka ba, sai Aishar sa daya rasata har abada.
da hanzari ya tashi yanufi asibitin, a zaune ya sameta tanata kuka, kusa da ita yaje ya tsuguna, cikin sanyin murya ya ce "share hawayenki".
É—ago idanuwanta tayi, lokaci guda ta waresu, cikin sark'ewa ta ce Dr Abdul! ashe ban farka ba, meyasa kake zuwamun a mafarki alhalin kasan...
shiru tayi ta kasa k'arasawa, lumsassun idanuwansa suna kanta yayi murmushi ya ce "rayuwar da kikayi anan kina ganina ai ba mafarki bane, Allah yasa kin warke kamar yadda nake sa rai, kuma nake fata".
fuskarta fal hawaye ta ce "hauka nayi ko".
"ba hauka kikayi ba ESHA.."
mummunar faÉ—uwar gaba taji, itakam sunan a bakinshi kamar muryar AYS É—inta, binshi tashiga yi da kallo bako k'yaftawa, kashe mata ido yayi ya ce "ko baki warkeba ne, ko kuma haka kike kallon mutane"?
kunya taji ta sunkuyar dakai tana dariyar daya zo mata bata shirya ba, kamar wacce aka zabureta ta ce "ina Ammina? Ina Abbah na, ina k'anne na, ko duk sun gujeni"?
murmushi yayi ya ce "nan asibitine, su suna gida gobe zasu zo".
shagwaɓe fuska tayi tana kallonshi, Lidia ya kalla ta sake baki tana kallonsu fuskarta fal murna, sai yanzu tagane abunda yayi mata, "kibata abinci taci sosai, kada tasha madara, 'ya'yan itace zaki bata, sannan ki haɗa mata zuma da tasha".
wayarshi yasa a kunne dayake ta faman ringn yasa kai yafuta.

Comments
Post a Comment