NI AYS NAKE SO Part 10
💅💅💅
💋 *NI AYS NAKESO*💋
💅💅💅
💋 *NI AYS NAKESO*💋
💅💅💅
.
.
.
_WRITEN BY Princess Eshat Aysm_
.
.
.
.
In Dedication to *ABDULLAHI YAHYA SA'AD ZARIYA*
A.Y.S
A.Y.S
Page 10
.
.
.
Eshat aysm novels app
http://www.datafilehost.com/d/61f13dfd
http://www.datafilehost.com/d/61f13dfd
Domin samun samun application É—ina akan wayarka, sai kayi download na wannan link É—in.
.
.
.
.
.
*FOLLOW ME*
IG :@ESHATAYSM
_WATTPAD_ :
@ESHATAYSM
BLOGGER:
Eshataysm.tk
Eshataysm.tk
.
.
.
Zan iya ganin sak'onninku ta
Eshataysm@gmail.com
Eshataysm@gmail.com
.
.
.
.
.
.
.
.
Rayuwa me sauyawa, rayuwar da Aisha take a gidan Faruq babu yabo babu fallasa, ta ɓangarensa babu wani takura, duk abunda ya lura tanaso shi yake mata, amma bai taɓa kwana a ɗakinta balle ya nemi wani abu, ɓangaren Momy ma tanajin daɗin yanda take kulawa da ita sosai, matar tanada mutunci, abu ɗaya ta lura dashi, tana son ɗan nata sosai, tana kaffa2 dashi, ko yaya yayi motsi zata tambayi me yake damunshi, ko kuma kuna zaman lafiya bata maka komai ko, ire iren tambayoyin ta kenan.
Tana zaune a falo tana rik'e da remot ya shigo, wajenta ya nufa kanshi tsaye, gefenta ya nema ya zauna ya ce "Gimbiya ta, barka da gida".
D'an murmushi tayi ta ce "yau kadawo da wuri".

Binta yayi da kallo yana lumshe ido, kullum kalan shigarta kenan, tana masifar tsumashi, kunsan mutumiyar ba'a iya saka manyan kaya ba, rigace me É—an buÉ—aÉ—É—en wuya ta k'ugun kuma ya É—ame, sai siket me kamar Dut kalar rigar ne, kallo É—aya zaka mata kasan bawani girmane da itaba, kallon ta taci gaba dayi batama san kallon ta yakeyi ba, gyaran murya yayi ya ce "Yunwa nakeji".
Tsuke baki tayi ta ce "yanzu zanyi".
ya rank'wafa kai saitin kunnen ta yace "Nagane abunda yasa baki dafamun abinci, baki iyaba ko".
Yanayin yanda yayi maganar ne yasa tayi murmushi, É—aga kafaÉ—a yayi yace "nasani ai, amma kada kidamu, nida kaina zan koya miki".
Yana faÉ—in haka ya mik'e yayi sashin Momi.
Ajiyan zuciya ta sauk'e me k'arfi, "Allah yabani ikon yin biyayya ga iyayena, Allah ya mantar dani tunanin mutumin dana rasashi har abada a rayuwata, idan nazauna tunanin Ays nakan manta komai a rayuwa ta, ko abinci nakasa dafawa mijina, komai nayi bayya fushi, Allah ya mantar dani Ays....
Duk maganganun da takeyi batasan a fili takeyi ba, sai ji tayi ance Ameen, da sauri tajuya, UNAISA ce rik'e da flask na abinci, binta tayi da kallo harta k'araso gabanta, ta ce "Aunty ga abinci, yaya yace kici sosai".
KaÉ—a kai tayi takasa magana, duk kunya ta gama kamata, Unaisa kam neman wajen zama tayi tamaida hankalin ta kan Tv, Aisha sai satan kallon ta takeyi, ganin hankalin ta baya kanta ta mik'e ta É—auko abu tazuba abincin, cokala biyu ta É—auko ta dire agaban Unaisa, ta ce "Aunty muci abinci".
Unaisa ta ce "haba Aunty kefa matar yayane kidaina cemun Aunty, ki k'irani Unaisa ko Unee".
murmushi Aisha tayi ta ce "to Unee".
Dariya sukayi duka, tana ci kewar k'annanta yana taɓata, tayi kewarsu sosai, kullum saita tunasu kamar yadda take tuna Ays.
a nutse ta dubi Unaisa ta ce "É—azu naji kince Ameen".
kallon kin rainamun hankali Unaisa tayi mata sannan tace "Eh, bakiga earfis a kunnena ba, wa'azi nakeji, ana addu'a shine nace ameen".
ajiyan zuciya ta sauk'e, sai lokacin taji hankalin ta ya kwanta, ta sake jiki sosai

Kusan tare suka mik'e, Unaisa ce ta kimtsa wajen ta koma sashin Momi ita kuma tawuce É—aki, har ta kwanta ta tashi da sauri, tunowa datayi taga computer a É—akin Faruq, tasan idan yatafi wajen Momi bayya shigowa da wuri.
Ko ina shiga takeyi a ciki, ta bincika nan ta bincika nan, kusan awanni uku tana kai bata gane komai ba, duk da ac dake bada sanyi saida tayi zufa, jin ana k'iran Sallahr magriba yasa ta mik'e ta koma É—akinta, sallah tayi sannan tayi wanka, tasake É—auro alwala, saida tayi isha taje tashafa mai meÉ—ankaren k'amshi, ko powder bata shafaba tasa kayan baccin ta tayi kwanciyar ta, sanin bai fiye shiga sibgan taba yasa itama bata damu da dubashi ko yadawo ba.

Unaisa kam tunda ta kwanta tafara tunani kala2, wannan shine dama ta farko da zan cimma burina, naji daɗi dana gane wani abu a ɓangaren daya shafi zamantakewar su, inason Faruq kamar raina amma duk kyawuna ya tsallake ya auro wata k'aramar yarinya, wannan shine dama ta farko agareni, dole nasan waye AYS.
Kusan kwana 4 kenan rabon Faruq da bacci, yana sha'awar matarshi sosai amma yana sonta, yasan bashi takeso ba, bayya so ya mata dole tazo ta sake jin haushin shi, amma yana cutuwa, juyi yaketayi k'arshe tashi yayi ya nufi É—akinta, baccinta takeyi ko ajikinta🤷♀
Iskan fanka duk ya kaɗa gashin kanta ya rufe mata fuska, santala santalan cinyoyin ta yabi da kallo, haɗiye wani yawu yayi, ya tsuguna a wajen, kallon ta yakeyi kamar aikoshi akayi, gaba ɗaya ya gama ruɗewa, lokaci guda idonshi ya kaɗa yayi jajir tsan tsan buk'ata, hanunshi na ɓari ya shafa gefen fuskar ta, a hankali ya fara k'iran sunan ta, itakam ta ɗau mafarki takeyi, daɗa mirginawa tayi, lumshe ido yayi jin ta mirgino jikinshi, a hankali yasa hannuwanshi ya rungumota sosai, sauk'an numfashi kawai yafara futarwa, "Aisha tashi kiji, Aisha ki tashi nafaɗa miki irin sonda nake miki, Aisha! Aishaaaa!
cinyarta dayafi tafiya da imaninsa yakai hanu wajen, a hankali yake shafawa har ya iso sama, itakam duk ta É—auka mafarkin Ays takeyi, jin abun ya zarcene yasa ta buÉ—e ido, ganin mutun rungume ajikin ta yasa tayi wani tsalle tare da runtuma ihu, a ruÉ—e shima ya tashi don dama idonshi a lumshe yake, idonnan nashi yayi kala "Aisha meyasa kike tsorona"?
Toshi baki tayi tana girgiza kai, har gabanta ya k'arasa yace "tsorona kikeji saboda baki sona ko"?
girgiza kai tashiga yi, hanunta ya rik'o yana murzawa a hankali, "kiji tausayina koda nayau É—aya Aisha, inacikin wani hali, ki tausayamun".
kamar zaiyi kuka yake maganar, tsoro da fargaba duk yakamata, tabbas ta gane me yake nufi, abunda take mafarkin Ays yana mata idan tayi bacci shi yakeso yayi mata, nan tafara tsilli2 da ido,

Dabarane ya faÉ—o mata, ko ba komai tasan ankoyar da ita cewa mace idan tana haila mijinta bazai kusance ta ba, bazatayi sallah da azumi ba, bazata É—au Qur'ani izu sittin ba, bazata shiga masallaci ba...
Wannan tunanin yasa tayi k'arfin hali ta ce "inajin fitsari".
Da hanu yayi mata alamar taje, zuwa lokacin har mararshi ta fara murÉ—awa, da gudu tashige toilet É—in, pad ta É—auko tayi saurin sakawa ta kimtsa, sai yanzu hankalinta ya kwanta, don tsoron abunda yake nufi takeyi sosai.

Tana fitowa taganshi yashe awajen yana rik'e da ciki, waro ido tayi lokaci guda tafara jijjigashi, "Meyasame ka, yunwa kakeji"?
a ruÉ—e take tambayar sa, ganin yana magana a hankali bataji yasa ta sunkuya, janyo ta yayi ta faÉ—o jikinshi, matseta yayi gam tanajin yanda zuciyarshi take bugawa, bakin ta ya lalumo ya haÉ—e da nashi, tun tana k'ok'arin kwacewa har jikinta yayi sanyi, wasa yayi ta yi da ita har yafara k'ok'arin zare rigar jikin ta, magiya tashiga yi amma ko jinta bayayi, ganin surar jikin ta yayi matuk'ar sake ruÉ—ewa, wajen cire pant ne suka fara kokawa, dak'yar yasamu ya fige hannun ta yaja pant É—in, abunda yaganine yasa jikinsa yayi sanyi, rungumota yayi yana maida numfashi, É—an dabaru yasamu yayi da jikin nata har yasamu ya kawo, sai lokacin hankalin ta yakwanta, ranarce kaÉ—ai suka kwana tare a É—aki É—aya.
Asuba yatashi yayi wanka ya nufi masallaci, tana ganin tafiyarshi tashiga tayi wanka tayi alwala tayi sallah cikin hanzari tasa kaya tareda doguwar hijibi ta naÉ—e a gado, nanda nan bacci ya É—auke ta, yana dawowa daga masallaci É—akinta ya nufa, murmushi yayi ya gyara mata kwanciyar ya kwanta a gefenta ya tsura mata ido, shidai Allah ya É—aura masa sonta, kamar ya mayar da ita jikinshi haka yakeji, É—an wasan da yayi da ita ba k'aramin nutsuwa ya samuba.

Sai 7:30 yatashi, yaje yagama shiri ya wuce wajen Momi, suna gaisawa ya nufi dining area, acan ya haÉ—u da Unais.a tana karyawa, kallo É—aya ya mata yabasar, irin kallon da take mishi ba k'aramin k'ufular dashi takeyi ba, aciki ya amsa gaisuwar, yana gamawa ya mik'e ya tafi abunshi, Mom ce tabishi a baya tana masa Addua, har jikin motar shi ta rakashi kamar yadda ta saba, yana murmushi yana cewa ameen, É—an sunkuyo wa yayi ta masa kiss a goshi, "Allah yakaremun É—ana daga dukkan sharri".
"Ameen Mom".
adaidai k'ofar shiga suka ci karo da Unaisa, ta ce "Momy meyasa yaya Faruq baya zama yaci abinci a wajen matarshi, yayi aure amma bai daina cin abincinki ba, ai itama bazataji daÉ—i ba, ta dafa mishi kuma ya tsallake yazo cin namu".
Shiru Mom tayi amma maganar ta shige ta, batace kimai ba tashige É—akin ta.

Comments
Post a Comment