NI AYS NAKE SO Part 11
💅💅💅
💋 *NI AYS NAKESO*💋
💅💅💅
💋 *NI AYS NAKESO*💋
💅💅💅
Page 11
Nasadauk'ar da wannan shafin gaba É—ayanta gareki
*KHALISAT HAYDAR*

jinjina ga *HASKE WRITERS*
.
.
.
_WRITEN BY Princess Eshat Aysm_
.
.
In Dedication to *ABDULLAHI YAHYA SA'AD ZARIYA*
A.Y.S
A.Y.S
.
.
.
.
.
.
.
Sai lokacin bacci me daÉ—i yaÉ—auketa, sai kusan 11 ta tashi, jin cikin ta yafara k'iran curoma yasa ta nufi falo, tasan an ajiye mata abun karyawa, a nutse taci ta k'oshi tace Alhamdlh, sannan taje tayi wanka ta shirya cikin dogon riga, k'aramin hijab tasaka ta nufi wajen Momy.
tana hangota ta faɗaɗa fara'arta, Unaisa tsayawa tayi tana kallon ta, yarinyar tana mata kyau amma wani ɓangare na zuciyarta yanajin haushin ta.
zama tayi sosai a gaban Mom ta russuna ta gaisheta, da fara'a ta amsa ta ce "kindai ci abinci ko".
Ta amsa a hankali tare da sake russunawa, juyawa tayi tagaida Unaisa, ta amsa fuskar bazaka gane wani hali take cikiba.
Shiru wajen ya É—auka na tsawon lokaci kafin Mom ta ce "yaya maganar karatunki, awani makaranta kike so kici gaba, ko wanda kikeyi zaki koma".
Farinci ya cika Aisha, batasan lokacinda tayi dariya ba ta ce "zan koma wanda nakeyi, baifi saura wata biyu a fara Exams ba sai mushiga ss3".
Murmushi Mom tayi ta ce "mezai hana ki zana a ss2 É—in, kinga yanzu k'urarren lokaci kikeda shi, kwana biyu anfara goyo ina kanta".
Tsananin kunyane ya kamata ta rufe fuskar ta da sauri tana dariya.
girgiza kai Mom tayi tana dariya ta ce "idan yadawo zanmishi magana, ranar monday saiki koma ko".
GyaÉ—a kai tayi har lokacin bata buÉ—e fuskarba, yana É—aya daga cikin abunda yasa Momi take sonta, tanada kunya sosai, mik'ewa Unaisa tayi tabar musu wajen, haushi duk yagama kamata.
Tananan zaune da Mom suna hira jefi2 har aka k'ira sallah, mik'ewa tayi zata tafi, Mom tace kishiga ciki kiyi sallarki idan kunci abinci saiki tafi".
A kunyance ta ce "to".

D'akin data tabbatar Unaisa tana ciki ta shiga, tanajin sallamarta tayi hanzarin rufe ido kamar me bacci, batabi takanta taje ta É—auro alwala tayi sallah, ta juma tana adduo'i sannan ta shafa ta haye kan gadon kusa da Unaisa tayi kwanciyar ta, haushi ya kama Unaisa kamar takai mata duka takeji amma babu hali, batama san tanayi ba.
2:30 yadawo gidan duk agajiye, lek'a ko ina yayi batanan, yayi murmushi yasan tana wajen Momi, wanka yashiga yayi sallah sannan ya nufi can, a kishingiÉ—e ya sameta tana rik'e da carbi, ya zauna a gefen ya marairaice fuska kamar zaiyi kuka, Mom ta dubeshi da kyau tace "yunwa ko"?
"eh wallahi mom, ina yarinyar nan take".
Ta dubeshi da kyau ta ce "bakajin yunwa faruq, kamarka ace bazaka bari matarka tayi maka abinciba, haka ake auren".
Shiru yayi don shi baisan me yake hanata dafa abinci ba, yadai sa aranshi bata iya bane, amma sau biyu yana ce tamasa ko jagwalgwale ne zaici amma takasa, tsoron takurata yakeyi kada tace zata rabu dashi...
"kayi shiru, yanzu kaci abinci kaÉ—au matrka kuje ku girka naku, ko bata iya bane"?
"ta iya, niÉ—in nasaba dacin nakine...
"to naji, itama ahaka zaka saba da nata, kuma ka tabbatar ranar monday ta koma makaranta".
Langaɓar dakai yayi ya ce "baza'a bari sai ta shekara kafin... takoma ba".
"kafinnan ta haifamaka ko"?
Susa kai yayi yana dariya yace "haba 'yar wannan yarinyar".
da kallo ta bishi har yafita sannan tayi dariya.
Yana gama cin abincin ya nufi É—akin da yasan zai ganta, tana kwance ta k'urawa silin ido, kalaman Ays kawai take tunawa " _idan narasaki mutuwa zanyi Aisha_"....
hanu tasa tashare k'wallan dake manne a idonta, "wani hali Ays yake ciki yanzu".
sai a kunnen Unaisa, daɗa lafewa tayi kamar me bacci tana jira taci gaba da magana aka turo k'ofar ɗakin aka shigo, dara daran idanunshi suka sauk'a akan Aisha, tana ganinshi ta ɓoye fuskanta, har gabanta ya k'arasa ya rank'wafo da kanshi yanda zata jishi yace "badai ke kikayi sallah anan ba, ko kinmanta bakiyi ne".
duba sallayar tayi taga É—ankwalin ta akai, harda zobunan ta, "ba sallah nayi ba, kwanciya nayi a wajen nagajine nadawo nan".
murmushi yayi ya ce "taso mutafi, ta nok'e kafaÉ—a "katafi zan biyoka".
baisake maganaba ya É—auke ta kamar jaririya, tana wutsil2 ko kulata beyiba.
a falonsu ya direta, zatayi maga ya É—aure fuska ya ce "meyasa baki dafamun abinci ba, koma menene wannan shine rana ta k'arshe dazan je wajen mahaifiya ta cin abinci".
hawaye ne yafara sauk'a a fuskar ta ya ce "me aka miki".
fashewa tayi da kuka, yace "kiyi hak'uri, zan dafa dakaina, shikenan".
Dak'yar ya samu tayi shiru aranshi yace "akwai aiki a gabana".

Ranar monday tun asuba ta tashi, ruwan tea kawai ta haÉ—a musu, sauran ranakun dama duk shi yake dafa musu abinci, idan yayi kafin ya futa saikuma idan yadawo yayi na yamma, ita bawai tanak'inyi saboda wani abuba ne, kawai idan bakason mutum kakan manta da duk abunda zakayi don kyautata masane, ranarnar É—in albarkacin zata koma makarantane yasa ta dafa ruwan tea É—in, tun kafin 7 tagama shirya tayi zaman jiranshi, dariya kawai yakeyi ganin yanda tayi kicin kicin da fuska, 8 saura suka gaida Mom sannan ya nufi makarantar su.
Motar su yana shiga motar Abbah ya kunno kai cikin makarantar, aikuwa bata jira me zaice ba ta buÉ—e murfin motar ta runtuma da gudu, Sadiya ce tafara fitowa taji an ruk'unk'umeta da k'arfi, Hajara tana ganinta itama ta rungumeta duk suka cika wajen da murna, dak'yar ta zame jikinta taje ta faÉ—a ajikin Abbah, sai kuma ta fashe da kuka, shikam yayi farincikin ganin tadawo makaranta, anan yatabbar Faruq É—an alk'awari ne, bazaiyi nadaman bashi É—iyarsa ba, É—ago kanta Abbah yayi ya ce "mamana haryanzu baki daina kukan banzannan nakiba, kuna lafiya dai ko".
"lafiya lau Abbahna, ina Ammi"?
Faruq ne ya k'araso ya russuna ya gaida Abbah, cikeda farinciki ya amsa, su Hajara jan Aisha sukayi suka nufi class É—insu, tundaga nesa su Fa'iza suka fara murna Aisha tadawo, duk rungumeta sukayi suna tambayar ta ina angon, ita kunyama suke bata wai tayi aure, assembley aka kaÉ—a yasa duk suka rusuna suka tafi, tama manta da wani Faruq daya kawota.

Suna komawa aji Malamin English yashiga, awanshi biyu yafita wani ya shigo, yana fita aka kaÉ—a break.
Mariya ne tayi saurin dawowa kusa da ita ta ce "saida aka dawo hutu kawai mukaji kinyi aure".
Fa'iza ta ce "wallahi kuwa, bako É—an gayya ta, me yamiki zafi kikayi aure da wuri haka".
harara taÉ—an watsa musu ta ce "kunji amma ba wacce ta nemeni, sai nazo ku nuna kunfi kowa sona".
"ke wallahi munje gidanku akaimu Abbahnki yace babu inda zamuje, bakiga rok'onshi da mukayi ba yak'i a rakomu".
Nabila ce tafaÉ—a.
Fa'iza tace "Abbanki akwai tsanani wallahi, munason ganinki haka ya hana".
murmushi Aisha tayi ta ce "ai dole ya hanaku, wai kawai don nafara soyayya da wani shikenan yamun aure, wai zan lalace, dama wanda nakeso É—in ya auramun da yafi".
dariya sukayi dukansu, Nabila ta ce "wanda yakawoki ne mijin, wallahi ya haÉ—u sosai, inafata kin fara sonshi"?
"wazan so, tabÉ—i, *NI AYS NAKESO*".
gaba É—aya suka zuba mata ido, "waye kuma AYS, tunda kinriga kinyi aurenki kawai ki kula da mijinki, idan kika mutu da aurennan kuma da soyayyar wani k'ato Allah zai tambayeki".
Fa'iza ta ce "ganemun hanya wallahi, kuma fa idan kika ɓata masa rai mala'iku zasuyi ta tsine miki, wani suna wai AYS, ni sunanma bemun daɗi ba".
dariya sukayi, itadai tanata nazarin maganar su, tun suna kushe Ays tanajin haushi har tasaki ranta tana tayasu dariya.

saida aka tashi suka haÉ—u dasu Hajara, kamar kada surabu amma babu yanda suka iya suna gani faruq yazo ya É—auketa.
komawarta makaranta ya mata daÉ—i, k'awayenta kullum cikin kushe Ays suke harta fara jin Soyayyar Faruq aranta, musamman da sukaga yanada kirki, yanada kuÉ—i nan sukayi ta zugata har tafara tunanin wani hanya zatabi ta kyautata masa.
yau takama Asabar babu makaranta, tunda tasamu yagama jagwalgwala ta yatafi wajen Momi ta shige kitchen, har cikin ranta takejin tayi masa abunda zaiji daÉ—i, haÉ—aÉ—É—en girki ta shirya mishi, tayi alk'awarin yau zata bashi kanta haka tagama shiryawa a ranta.
wanka ta tsala tayi shigarta me kyau.
wanka ta tsala tayi shigarta me kyau.
(Rashin sani yafi dare duhu).
Yaune ranarda Unaisa tasa aranta sai ta wargaza wannan zaman auren nasu, don haka tana ganin yashigo zai shiga wajen Momi ta ce "yaya inada magana".
kallon ta kaÉ—an yayi ya ce "inajinki".
"maganar tanada yawa, akan matarka ne".
da sauri ya dubeta ya ce "matata kuma, me tamiki"?
murmushi tayi ta ce "idan kafito zan faÉ—a maka, amma kada kaÉ—au maganar shirme".
baice komai ba yak'arasa ciki, cike da tunanin me zata faÉ—a masa, baijuma sosai ba yayi wa Mom sallama yace zaije ya kwanta.
D'akin Unaisa ya nufa, tana ganinshi ta zauna, da ido kawai yabita yana rik'e da k'ofa, bata damuba ta fara magana "kai É—an uwanane, kuma duk abunda nasan zai cutat dakai zan tare shi, amma wannan yafi k'arfina, akwai wani da matarka suke waya dashi sunanshi AYS..

kuma wallahi idan kaji hirar babu daÉ—in ji, jiya naji tace zasu haÉ—u bansamu nafaÉ—a maka ba....
Wani shak'ota yayi "kinada hankali kuwa, matar tawa zakiyiwa sharri, da wayan ubanwa zasuyi magana, saina hallaki kafin kisan me kike faÉ—a".
Dukda shak'an datasha bakinta bai mutuba, "ka tambayeta waye ays, idan ba'a wajentaba a ina zanji sunan, da wayata take amfani, idan laɓe suna waya mi kuma sai nabi bayanta bata sani ba...."
Jefar da ita yayi a wajen, maganar ta akwai k'amshin gaskiya, idonshi yayi bala'in kaÉ—awa yayi wani kore kore, dak'yar ya k'arasa sashinshi.

Duk k'amshi da sanyin da yake tashi a wajen wari da zafi yaji.
Tana kallon wani shiri a stertimes tashi shigowar shi, kafin tayi wani yunk'uri sai sauk'ar duka taji tako ina, tun tana karewa harta samu ta silale ta gudu É—aki tana haki.
sai lokacin kuka yazo mata, nashiga uku Abbah ya auramun me aljanu.

Comments
Post a Comment