BENZEMA
π¨π¨π¨π¨π¨π¨π¨π¨π¨π¨
*BENZEMA*
π¨π¨π¨π¨π¨π¨π¨π¨π¨π¨
*BENZEMA*
π¨π¨π¨π¨π¨π¨π¨π¨π¨π¨
.
.
.
writen by *PRINCESS ESHAT AYSM*
(AISHA BICHIKI)
(AISHA BICHIKI)
.
.
.
DEDICATED TO
*SADIQ ABDULLAHI BENZEMA*
*SADIQ ABDULLAHI BENZEMA*
.
.
.
.
.
.
_Sabon salon Novel, ban rubuta don cin zarafin wani ko wata ba, nayine saboda wani abunda ya burgeni._
*matashine amma me tsananin tausayi, ya jagoranci mata abun yayi masifar burgeni, da'ace za'ayi koyi da halinshi da hawayen al'umma yadaina zuba, gaskiya na yaba k'warai dagaske, Allah ya Ιaukaka ka, kamar yadda kake faman tallafama matalautan ka, Allah yasa Arzikin yazamto me albarka a gareka*
_labarin Benzema, labarine me cike da al'ajabi da tausayi, kubiyoni ku kasance dani, nasan zai taΙa muku zuciya._
π
π
Zaku iya aikamun da sak'o ta gmail Ιina ga masu tambaya ko bada shawari
π
Zaku iya aikamun da sak'o ta gmail Ιina ga masu tambaya ko bada shawari
gmail: ESHATAYSM@GMAIL.COM
π¨
07014612958 for cmmnt.π
π
Eshataysm.tk
my blogπ
π¨
07014612958 for cmmnt.π
π
Eshataysm.tk
my blogπ
.
.
Book Ιin danakeyi zan ci gaba dashi, banjin daΙine shiyasa ban k'arasaba sai kuma naci karo da wannan labari, kunyi ta k'irana ban Ιauka ba, matsala aka samu nagode k'warai da kulawa, ESHAT har kullum tana tare daku.
*NI AYS NAKESO*
zan k'arasa Ensha Allah.
*NI AYS NAKESO*
zan k'arasa Ensha Allah.
π
page one1
page one1
✍
Comments
Post a Comment