NI AYS NAKE SO 37
💅💅💅
💋 *NI AYS NAKESO*💋
💅💅💅
Page 37
.
.
.
_WRITEN BY Princess Eshat Aysm_
.
.
In Dedication to *ABDULLAHI YAHYA SA'AD ZARIYA*
A.Y.S
.
.
Kallonshi takeyi sosai tana mamaki wai bazai iya tuk'i ba, taɓe baki tayi batace komai ba, a kasalance yajata suka koma sit ɗin baya, zatayi magana ya hanata.
Mintina 2 Safwan ya iso, tare da Faisal suke da wasu mutane a motar, su biyun suka fito suka nufi wajen motar, yana hangosu yayi saurin fitowa a mota, idanuwanshi kamar wanda yasha maye, Faisal ya tuntsire da dariya, "ɗan iskan mutum meya kaika ɗaukar amarya muna kusa, kaganka kuwa"?
Tsaki Abdul yaja ya ce "shiyasa fa bank'iraka ba, yanzu saikamun sharri".
Dariya Faisal ya kuma yace "adai sassauta mata".
Murmushi kawai Safwan yayi yashiga motar ya samata key, tsaki Abdul yasakeyi yashige yabar Faisal da dariya.
Ta kifa kanta a cikin cinyoyinta tana rera kuka ya shiga.
Safwan ya ce "
"haba amaryarmu, sai kace mun satoki, yanzu andaina kuka...
Ran Abdul in yayi dubu ya ɓaci, ya harari k'eyar Safwan yace "meyakawo kunnenka har kaji kukanta".
Safwan yayi dariya yace "sai tayi shiru ai".
Taɓe baki yayi, ya sauk'e dubansa kanta, a hankali ya k'ira sunanta, ko Safwan baijiba, ɗagowa tayi cikin sanyinta, janyota yayi jikinsa yana lallaɓata dak'yar tayi shiru, jin duk jikinta ya sakene yasa yagane bacci tayi, murmushi yayi tareda zubawa fuskarta ido, daɗi yana ratsashi, ya gyara mata kwanciyar a jikinsa yayinda Safwan yaketa sharara gudu kamar zai tashi sama.
K'arfe 12 suka isa garin Zaria, har lokacin baccinta takeyi, Safwan zaiyi magana ya ce "kafita kawai malam tunda ka kawomu".
kaɗa Safwan yayi ya ce "bakada dama Abdul".
yananan zaune shi a dole yana jira ta tashi kafin su shiga, ga jama'a an kewayesu kowa yana murna ga Amarya ta iso, wasa wasa shiru Abdul yana rungume da Amaryarsa bashida niyyar motsi, inbanda idanuwa daya zuba mata, ganin abun yak'i k'arewa yasa akaje aka faɗawa Ummansa ank'i fito da Amarya, da mamaki ta fito harabar wajen, dayake glass ɗin me duhune shi kaɗai yake ganinsu, yana hango Ummansa ya buɗe a hankali, kama baki tayi tana Salati, shikam sai cewa tayi shiru yakeyi, a haka yafito rungume da ita, aikuwa wajen yaɗau ihu, a firgice ta farka, ganin taron mutane gata a hanunshi kunya ya kamata tafara k'ok'arin sauk'a, yana rik'e da ita gam Umma tace "bani ita nan, ɗan nema kawai".
Kunya yayi bala'in kama Aisha, kamar ta nitse takeji, mata biyu ne suka jata sai Ummansa da ta bisu a baya, za'a kaita wajenda aka gyara mata Umma tace "ɗakina zaku kaita".
Itadai fuskarta yana rufe binsu kawai takeyi, Abdul ya susa kai yayi dariya ya fita.
Ana kaita ɗakin mutane suka cika ɗakin, kowa damuwarsa yaga fuskarta, a hankali Umma ta fitar dasu taja k'ofar, zuwa can tashigo mata da tarin abinci kala2, ko ɗagowa ta kasayi, Umma tace "kisake jikin fa, kice abinci sosai ki kwanta ki huta gajiya, daga yanzu babu me shigowa har zuwa wayewar gari, daganan kuma sai akaiki ɗakinki".
Daɗa sunkuyar dakai Aisha tayi, saida taji fitarta tayi sauri ta buɗe fuskarta, k'arewa ɗakin kallo tayi kamar me nazari, Jin anbuɗe k'ofar yasa tayi saurin ɗaga kai, k'amshinsa kawai taji tagane waye, yana shiga yamayar da k'ofar ya rufe harda saka key.
Gabanta ya matsa a hankali "maraba da zuwa".
Murmushi tayi ta daɗa sunkuyawa, ya ce "wannan kunyar taki zata cutar dani don Allah ki daina, ko kinmanta kin taɓa aurene"?
Wani k'ul taji a cikinta, mayafin nata ya yaye ya ajiye a gefe, wani yawu ya haɗiye ganin k'irjinta, har wani zufa ya farayi, a kasalance ya ce "kici abincin".
Turo baki tayi tace "na k'oshi".
"baki isa ba ai, ko kici ko kuma na ɗura miki".
Ganin alamar da gaske yakeyi yasa ta janyo gasasshiyar naman tafara ci, kamar me tsoro haka tayi ta ci, ya zuba mata ido yana dariya k'asa2 ganin tanata ɗurawa, a ranshi yace "ta cika tsoro".
Me yawa taci sannan tace "na k'oshi".
Kamar zatayi kuka, tace "katafi yanzu Umma zata dawo".
hanunta ya rik'o yace "nifa bazan iya tafiya ba, ɗazun da kika kwanta a jikina naji nutsuwa ta sauk'amun, yanzuma ki kwanta ajikina da Asuba zan tafi".
waro ido tayi tana girgiza kai, lumshe ido yayi kafin yace "plx mana babe, tsoron me kikeji, babu abunda zan miki, Umma kuma bazaki gantaba, al'adarmuce haka ranarda aka kawoki a ɗakinta za'a ajiyeki tareda mijinki, anan ake gane mace ta kawo budurcinta, kinga tunda ke ba budurwa bace babu abunda zanmiki balle a samu abun faɗi ko".
a razane take kallonshi, maganarshi ta k'arshene yasa ta sauk'e ajiyan zuciya, janyota jikinsa yayi ya ce "kinyi Sallah"?
Da muryar kuka tace "nayi".
dai dai kunnenta ya raɗa mata, "in rage miki kayan jikinki"?
Girgiza mishi kai tayi, yayi murmushi yace "je ki kwanta to".
ganin bata da niyyar tashi yasa ya ɗaga yaje ya kwantar da ita a ɗaya daga cikin gadon ɗakin, yasha shimfiɗa kam, kana gani kasan sabo ne dal, Kamar jira takeyi taja bargon ta shige ciki, shidai murmushi kawai yayi ya cire kayan jikinshi, yabar bxr da snglt, addua ya tufa a ɗakin sannan ya kwanta, a hankalu ya fara jin kukan ta, duk baya fitowa, janyota yayi ta murgino jikinsa, wani shock yaji har tsakiyar kanshi, hawayen nata yafara lashewa, "kidaina kukannan kiyi bacci Aisha".
shiru tayi jin wani yanayi yana ratsata, wani irin abune yafara fizganta, tayi saurin kifa kanta a k'irjinshi dayake cike luf ƙluf da gashi, ajiyan zuciya ya sauk'e me k'arfi, ya zame ɗan kwalin kanta k'amshin kan ya bugi hancinsa, a take ya fara ruɗewa, tunda taji yafara shafata tafara tureshi, cikin sark'ewa yace "babu abunda zanmiki, kiyi hak'uri".
jin haka yasa tayi lamo a jikinsa, a hankali yakai bakinshi cikin nata yafara tsotsewa, cikin salo me cike da tsantsan so da sha'awa ya zuge zip ɗin rigarta, tsintar kanta tayi da kasa hanashi, numfashin shine yafara sauk'a da sauri sauri, arba da yayi da k'irjinta, a cike yake fam kamar wanda aka ɗofanasu, cikin maita ya fara wasa dasu, k'ara taɗan saki tana rik'e hanun, da dauri ya mayar da bakinshi cikin nata yaci gaba da matsasu, sai shure shure takeyi amma shikam yanzu yayi nisa, a hankali ya rabata da duk kayan jikinta gashi babu halin kuka bakinma bai barsuba.
Idonshi a lumshe dak'yar ya samu yayi adduan saduwa da iyali dana neman albarkar dake tattare da ita, a daren tashayar dashi mamaki, Abdul yasha daɗi gashi Bagana batayi mata da wasa ba wajen gyarata, yasha ɗanɗanon da bakowa yakeshan irinsaba, yasha daɗin daya kusa sumar dashi, yayi kuka sosai yayi sumbatu dako ni bansan me yake faɗa ba, Aisha kam batasan duniyar datakeba tsaban azaba, bai dawo hankalinshi ba saida aka fara k'iran Assalatu, ganin ɓarnar da yayi ba k'aramin razana yayi ba, numfashinta har neman ɗaukewa yakeyi, kuka ya fashe dashi ya janyo ta jikinsa, cikin sanyin murya ya fara magana "Eshaa, Ashe badagaske akemunba akace kin taɓa aure, don Allah kiyi hak'uri ba'a sona namiki haka ba, INASONKI AISHA, sonda bakina bazai taɓa iya furtawa ba, INA K'AUNARKI Aisha, kece mafarkina, kece zaɓina, kin kawomun darajata, nagode, kuka yakeyi sosai yana daɗa k'ank'ameta, itakam tsayuwa da nata kukan tayi tana kallonshi.
Tureshi tazoyi taji wani azabebben zafi a k'asarta, da k'arfi ta saki k'ara daya sashi mik'ewa, gaba ɗaya a ruɗe yake don ba k'aramin ciwo yaji mataba, rasa yanda zaiyi yayi yasa ya ɗau kayanshi yasaka yafice a ɗakin, lokacin har anfara shiga Sallah, ɗakin Abbahn shi ya nufa, har yazo shiga ya hango Umman shi tana Alwala, da sauri ya k'arsa yana k'wala mata k'ira, saida ta idar da alwalan sannan ta ce "meyaru k'ira haka, kayi sallah kuwa".
shafa kanshi yayi cikin in'ina yace "umma kije Aisha....
Sai kuma yayi shiru, ganin yanda ya duburburce yasa ta ce "muje".
Batasan shigarsuba tanata kuka tana tsinewa Abdul taji salatin Umma a kusa da ita, kafin ta ankara Umma ta ɗagota, fuskarta cikeda Annuri, kallon shi tayi tace "mik'o mata wancan zanin ta ɗaura".
Da hanzari ya ɗauko ya ɗaura mata ita kuma ta shige bayin ɗakin, ruwa me ɗan zafi ta haɗa mata sannan ta fito, ta ce "kishiga ciki ki zauna, idan ya huce kiyi wanka kizo kiyi Sallah".
A kunyance ta shiga bayin tana ɗigisawa, zai bita Umma tace "wuce kabani waje".
Da kunkuni yabar ɗakin, ta yaye zanin gadon ta fita dashi, tun daga k'ofar tafara rangwaɗa guɗa, kowa yanaji yasan me hakan yake nufi, don haka suka firfito kowa yana san barka.
.
Comments
Post a Comment