BENZEMA 2
📨📨📨📨📨📨📨📨📨📨
*BENZEMA*
📨📨📨📨📨📨📨📨📨📨
page 2
.
.
*BENZEMA*
📨📨📨📨📨📨📨📨📨📨
page 2
.
.
writen by *PRINCESS ESHAT AYSM*
(AISHA BICHIKI)
(AISHA BICHIKI)
.
.
.
DEDICATED TO
*SADIQ ABDULLAHI BENZEMA*
*SADIQ ABDULLAHI BENZEMA*
.
.
.
gmail: Eshataysm@gmail.com
📨
07014612958 for cmmnt.
📨
07014612958 for cmmnt.
Eshataysm.tk
my blog
my blog
.
.
✍
Tunda Asuba yatashi ya zura jallabiyar sa yanufi masallaci, bashi yadawo ba saida gari yaÉ—an fara haske, zuciyarsa cike fal da farinciki saboda karatun Qur'ani dayayi, a bakin kitchn suka ci karo da Ummi zata shiga, ya tsuguna har k'asa yagaishe ta, cike da son É—an nata ta amsa sannan tasa masa albarka, har zai mik'e yaji sassanyar murya daga kitchen É—in ance "Ina kwana yaya".
ɗan taɓe baki yayi kafin ya amsa, nanda nan yaji ranshi Ya ɓaci, bai sake motsi a wajenba yashige, Ummi ta girgiza kai tana mamakin irin wannan halayya tashi, sam bata taɓa cin karo da irinshi ba.
kusan awa guda yana zaune ya rafka tagumi yaji shigowar mutum, binta da kallo yayi harta ajiyye tiren hanunta zata juya ya ce "ke zonan".
A hankali ta dawo ta tsuguna agabanshi, É—an hararanta yayi ya ce "ke baki zuwa makaranta kenan"?
Sunkuyar dakai tayi, ya daka mata tsawa yace "ba magana nakeyi ba"?
Tayi narai da ido ta ce "nadaina zuwa".
Wannan karon kallon mamaki yamata ya ce "kin daina zuwa kuma, watanki biyu da fara aikin anan sauran shekarun naki duk kindaina ne ko"?

Kallon shi tashiga yi duk tsoro yagama kamata, bakinta yana ɓari tace "mamana batada kuɗin makaranta ne".
Shiru yayi, ya zuba mata ido na tsawon lokaci, kamar me nazari can yace "jeki".
Tana fita yakifa kai a wajen ya fashe da kuka kamar k'aramin yaro.

Karyawar da baiyi ba kenan haka yashirya zai tafi makaranta, Ummi tana ganinshi tace "har anfito".
Murmushi yayi yace "Ummi zan tafi, amma banida kuÉ—i".
Kallonshi tayi tace "ina kuÉ—in dana baka jiya"?
Tana ganin yafara susa kai takaɗa kai tana murmushi, 500 ta mik'a masa ya karɓa yana godiya, da addua tabishi har isa k'ofar gida sannan ya nufi gidan su Saif.

*ASALIN LABARI*
Wanene wannan matashi Benzema?
D'an Asalin jihar Bauchi ne, mahaifinshi Abdullahi cikakken É—an kasuwa ne, sai mahaifiyarsa Aisha suna k'iranta Ummi, yayi karatun
Primary Kobi secondary vocational training center then National diploma Abubakar Tatari ATAPoly BAUCHI department of estate management, dukda bawani haline dasu ba yataso cikin rufin asiri da gata, akwai wadatar zuci.
tun lokacin da yafara girma rayuwar mata suka zama abun tausayi a gareshi, sau dayawa yakan hana kanshi sukuni da tunanin tayaya za'ayi ya zamto jagora agaresu, da wannan tunanin ya girma har yakai munzalin gaba da scndry...

mahaifinshi ya rasu yanada shekaru 22, basai nabaku labarin irin k'alubalen da ya shigaba, ganin É—awainiyar da mahaifiyar shi take fama dashi yadaÉ—a haddasa masa tsananin tausayin mata aranshi.
Saif Abokinshi ne tun suna yara, akwai k'yakkyawar alak'a a tsakaninsu, saidai shi Saif mahaifinshi me kuÉ—in gaskene, shahararren É—an siyasa ne, kunsan 'yan siyasa basu fiye zama ba, don haka bawani shak'uwa sukayi da mahaifin nashi ba, k'annensa biyu Khadija da Yusuf.
.
.
.
.
A falo ya samu Saif cikin shirinsa, mahaifiyar shi tana lumtse cikin kujera, gaisheta yayi ta amsa cikin tak'ama kamar wacce batason magana, Saif yarik'o hanunshi tare da mik'ewa yace "kaifa nakejira".
Murmushi yayi yace Toys É—in gidannan naji shiru"?
Saif ya murmusa yace "sau nawa zanfaÉ—a maka yarannan sun girma kana wani cemusu toys suna jin daÉ—i, sun wuce makaranta ai".
Benzema ya taɓe baki yace "duk girmansu sun kaika ne, yara 'yan 15 kace sun girma".
Bai bashi amsaba yaja hanunshi suka fita tare da faÉ—in "Mom sai mun dawo".
kai É—aga kawai batare da tayi magana ba.

Sai kunyi hak'uri bazan rik'a typn kullum kamar da ba, saboda wani dalili.
Comments
Post a Comment